Daga Habu Rabeel Gombe A 'yan kwanakin nan ne aka ga wani labari na yawo a kafafen sada zumunta na facebook da whatsapp kan cewa...
Daga Ibrahim Hamisu, Kano Cibiyar bunƙasa fasahar sadarwa da cigaban al'umma CITAD ta ce duk da cewa ana samun jinkirin mayar da martani ga iyayen...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Managarciya ta zanta da daya daga cikin jigogi jam’iyar APC a Sakkwato kan sha’anin jam’iyarsu...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});   Gwamnatin Jihar Sokoto  ta karyata maganar Gwamna Aminu Waziri Tambuwal  ya ketare rijiya da baya a...
    Gwamnatin Kebbi karkashin jagorancin Sanata Atiku Bagudu ta yi  kokarin inganta lafiyar  Jibril Aliyu, yaron da aka gano iyayen shi sun daure shi a...
  Sokon majidadin Datti Assalafiy.   Dayawan mutane sukan dauka cewa bana damuwa da halinda kasar mu da Arewa ke ciki ne dan saboda nakasance  masoyin  shugaban...
  Daga Ibrahim Hamisu, Kano.   Al'ummomi arewacin Nigeriya sun fara zanga-zangar akan rashin tsaron da ke addabar arewacin Nigeriya.   Zanga zangar da aka yi wa lakabi da...
  Yayin da ya rage saura watanni 18 da cikar mulkinsa shekaru 8, shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Juma’a ya tabbatar wa kasashen duniya...
Hakika Al'amura Sun Yi Muni A Arewacin Najeriya  Yanda 'Yan Bindiga Ke Kashe Mutane Ba su ji Ba Ba su Gani Ba Daga Abbakar Aleeyu...
By Aminu Abdullahi Gusau The Former Zamfara State Governor, Hon. Alhaji Abdulaziz Yari Abubakar Shattiman Zamfara's led faction of All Progressives Congress APC will not...