Yan sanda a Ogun sun kama wani dattijo mai shekaru 84, Stephen Jack, da laifin yi wa ƴar shekara takwas fyaɗe.
Kakakin rundunar ƴan sandan...
Ciwon baya musamman mai sauka zuwa ƙafa, ciwo ne da ke da sabuba da dama. Sabuban sun haɗa da fashewa ko bullin faifan tsakanin...
.
Rundunar ‘yan sandan jihar Legas, ta cafke wasu motocin bas guda biyu makil da manyan katosai masu rai, tarwatsa babura guda uku a Estate...
Wata Babban Kotun jihar Adamawa mai lamba 05 wanda ke zamanta a Yola babban birnin jihar ta dakatar da yunkurin da gwamnatin jihar ta...
Daga Jabir Ridwan.
Jam'iyar APC Mai Mulki a najeriya ta bayyana cewa shugaba Buhari ne yace a fitarda sunan mataimakinsa farfesa Yemi Osinbanjo da Kuma...
Kebbi State Governor, Senator Abubakar Atiku Bagudu says the State Government is making arrangements to return all Internally Displaced Persons, IDPs to their towns...
Har zuwa yanzu ba a ga sunan mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo da tsohon kakakin majalisar wakilai, Yakubu Dogara a cikin jerin sunayen ‘yan...
A yayin da kake numfashi a sauƙaƙe kuma a ɓagas bisa horewar Ubangiji, wani yana can sai ya siya duk awa.
Numfashi musayar iska ne...
Mu'ujizar Al'ƙur'ani | Hanyar Kiyaye Gyambon Kwanciya A Alƙur'ani.
Gyambon kwanciya, wato "pressure sore" ko kuma "bed sore" a turance, lahani ne ga fata zuwa...
Daga Awwal Umar Kontagora.
A daidai lokacin da babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta garzaya kotu dan hana gudanar da zabukan Kananan hukumomi a farkon...











