Wata babbar kotun Tarayya da ke zamanta a Birnin-Kebbi ta dakatar tsohon gwamnan jihar Sanata Muhammadu Adamu Aliero daga takarar dan majalisar dattijai na...
President Muhammadu Buhari has been called upon to assemble leaders of the Sahel region, inundated by frequent attacks of marauders and insurgents, dry climate,...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Tsohon shugaban karamar hukumar Sakkwato ta Arewa Honarabul Abdullahi Mu'azu Hassan yana karawa jam'iyar PDP...
Amina A. Shehu, sabuwar jarumar fim a masana'antar Kannywood wacce ta sha alwashin samun nasara a burin da ta ke so ta cimma game...
Daga Muhammad Maitela, Damaturu.
Kungiyar makiyaya ta 'Kulen Allah Cattle Rearers Association of Nigeria', wadda kungiya ce ta makiyaya zalla, ta yaba wa hukumar raya...
Borno State Governor, Babagana Zulum has said nearly half of the primary schools in Borno State were destroyed by Boko Haram insurgents, who have...
Daga Rafi'atu Mustapha Katsina.
Kwamishinan Ilimi na Jihar Katsina, Farfesa Badamasi Lawal, ya ce dalibai mata sun yi zarra kan takwarorinsu maza a jarrabawar kammala...
Wasu daga cikin gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki, sun yi barazanar kawowa takarar Asiwaju Bola Tinubu cikas a jihohinsu a 2023. Wani rahoto na...
Daga Muhammad Maitela, Maiduguri.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum ya taya sabbin zababbun shugabannin kungiyar yan jaridu ta Najeriya (NUJ) murna, bisa zaben...
Akalla mutum 15 ne suka mutu, wasu kuma da dama suka jikkata a wani harin da a ka kai a wani masallaci a jihar...











