EU ta faɗi dalilin da ya sa ba za ta zama mai sanya ido a zaɓen 2027 ba
Kungiyoyin Turai waton EU ta ƙi karɓar zama mai sanya ido harkokin zaɓen 2027.
Ta ce harkokin tsaro da yanda aka yi masu a 2023 na cikin damuwar da ya sa ba za su yi ba.
EU ta sanar da matsayar bayan da INEC ta aika mata takardar gayyata zuwa zaɓen 2027






