Home Rahoto EU ta faɗi dalilin da ya sa ba za ta zama mai...

EU ta faɗi dalilin da ya sa ba za ta zama mai sanya ido a zaɓen 2027  

19
0

EU ta faɗi dalilin da ya sa ba za ta zama mai sanya ido a zaɓen 2027 ba 

Kungiyoyin Turai waton EU ta ƙi karɓar zama mai sanya ido harkokin zaɓen 2027.

Ta ce harkokin tsaro da yanda  aka yi masu a 2023 na cikin damuwar da ya sa ba za su yi ba.

EU ta sanar da matsayar bayan da INEC ta aika mata takardar gayyata zuwa zaɓen 2027 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here