Home Authors Posts by managarciya

managarciya

managarciya
1207 POSTS 0 COMMENTS

Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan bindiga sun ƙwato bindogogi da babura

0
 Sojojin Nijeriya da ke samar da tsaro a tawagar Fansar Yamma sun yi nasarar kashe 'yan bindiga biyu sun ƙwato makamai da babura a...

President Tinubu begins three-week leave

0
His first stop will be London, United Kingdom. President Bola Ahmed Tinubu will depart Abuja today for Europe to begin a three-week vacation as part...

ƘADDARA TA RIGA FATA: Fita Ta 40

0
ƘADDARA TA RIGA FATA NA MARUBUCIYA:-AUNTY NICE@wattpad AuntyNice. SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-NABEELAH ARABINUHU ARABI SHAFI NA 41📑 __________📖 Duk yadda Aunty hauwa taso ta dinga...

Bayani kan yadda aka yi yinƙurin juyin Mulki a Nijar

0
An shiga ruɗani a Niamey, babban birnin Jamhuriyar Nijar, bayan jiyo karar harbe-harbe da fashe-fashe a kusa da Fadar Shugaban Ƙasa da filin jirgin...

2027: Kaso 85 na mutanen Arewa sun karkata kan zaɓen Atiku—-Binciken...

0
"Kaso 85 Na Ƴan Arewa Sun Karkata Ne Ga Zaɓar Atiku Abubakar A Matsayin Shugaban Ƙasa A Zaɓen 2027". In Ji Binciken Masana‎‎Wani bincike...

Ɗan Majalisa Ya Tsallake Rijiya Da Baya, Ana Zargin Mutun Ukku...

0
Daga Aminu Abdullahi Gusau Bikin kaddamar da yakin neman zabe wanda wani dan majalisar wakilai a karkashin jam'iyyar APC mai wakiltar mazabar tarayya ta Gusau/Tsafe,...

Gwamnatin Tinubu za ta saki motoci masu aiki da iskar gas...

0
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da gwamnonin jihohi sun amince da ɗaukar matakan gaggawa domin rage kuɗin sufuri a faɗin Najeriya, da nufin tabbatar...

Abin da ya biyo bayan mutuwar mutane 65 cikin ruwa a...

0
 Jirgin ruwa ya nutse da mutane sama da 70 a garin Gorau cikin qaramar hukumarr Goronyo a Sakkwato, in da mafiyawansu mata ne da...

‘Yan bindiga sun yi ɓarna da  kashe mutum 3 a kudancin...

0
'Yan bindiga da ake zaton ɓarayin shanu ne sun yi ɓarna a ƙananan hukumomin Boɗinga da Shagari da Tambuwal a wani hari da suka...

‘Yan bindiga sun kashe malamin addini da yin garkuwa da mutum...

0
'Yan bindiga sun kashe malamin addini bayan garkuwa da mutane 10 a harin da suka kai kauyen gidan Kare a karamar hukumar Tureta jihar...
Exit mobile version