managarciya
Atiku ya musanta labarin ya bar siyasa
Tsohon Mataimakin Shugaban Nijeriya, Atiku Abubakar, ya musanta rahotannin da ke yawo cewa ya yanke shawarar janyewa daga harkokin siyasa.
Jaridar Daily ta ambato ofishin...
Kana Naka….:Fita Ta Bakwai
JanaftyKANA NAKA..!
Wattpad:JamilaUmar315Mallakar:JanaftyArewabook:JamilaumarjanaftyBook 1
🅿️07
Bayan ta gama fad'an rashin gayama Goggon karofi sai ta koma fad'an kayan da aka bani...
Kana Naka….:Fita Ta Shida
JanaftyKANA NAKA..!
Wattpad:JamilaUmar315Mallakar:JanaftyArewabook:JamilaumarjanaftyBook 1
🅿️06
Filon da nake kwance akai sai da ya jike saboda hawayena,na kara birginawa ta b'arayin hannun haguna domin...
ADC na ƙoƙarin cimma matsaya guda kan ɗan takarar shugaban ƙasa...
Jam’iyyar ADC ta bayyana cewa tana kokarin daukar hanyar cimma matsaya guda wajen zaben dan takarar shugaban kasa a zaben shekarar 2027.
Sakataren yaɗa labarai...
Kana Naka….: Fita Ta Biyar
JanaftyKANA NAKA..!*Book 1
🅿️05
Lokacin da Baban katsina ya kirani Falonsa adaran da su Mama suka ja kunne ne ammh na kasa iya...
Kana Naka….:Fita Ta Huɗu
JanaftyKANA NAKA..!
Book 1
🅿️04
Sai kuma girken girken zamani da na gargajiya da na koya a iya zamana agidan mama shima ba wai...
ADC ta yi kira ga Shugaba Tinubu da ya sake nazarin...
Jam’iyyar ADC ta buƙaci Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, da ya yi nazari kan salon jagorancinsa yayin da yake bikin cika shekaru 74 a...
Babayo Felicitates Tinubu At 74, Applauds Renewed Hope Agenda
By Khalid Idris Doya.
The Chairman of the Federal Roads Maintenance Agency (FERMA), Musa Babayo, has extended warm congratulations to the President of the Federal...
Gwamna Dauda shi kaɗai ya tafi APC ba da al’ummar Zamfara...
Mataimakin Kodineta na Atiku da Dauda a zaɓen 2023 da ya gabata Honarabul Yusuf Abdullahi Bakura da aka fi sani da MD ya soki...
Kwankwaso zai koma jam’iyyar ADC ranar Litinin
Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, na shirin komawa jam’iyyar ADC a ranar Litinin mai zuwa.
Majiyoyi sun...