managarciya
Sojojin Nijeriya sun kashe ‘yan bindiga sun ƙwato bindogogi da babura
Sojojin Nijeriya da ke samar da tsaro a tawagar Fansar Yamma sun yi nasarar kashe 'yan bindiga biyu sun ƙwato makamai da babura a...
President Tinubu begins three-week leave
His first stop will be London, United Kingdom.
President Bola Ahmed Tinubu will depart Abuja today for Europe to begin a three-week vacation as part...
ƘADDARA TA RIGA FATA: Fita Ta 40
ƘADDARA TA RIGA FATA
NA MARUBUCIYA:-AUNTY NICE@wattpad AuntyNice.
SADAUKARWA GA ƳAƳA NA HASKEN ZUCIYA TA:-NABEELAH ARABINUHU ARABI
SHAFI NA 41📑
__________📖 Duk yadda Aunty hauwa taso ta dinga...
Bayani kan yadda aka yi yinƙurin juyin Mulki a Nijar
An shiga ruɗani a Niamey, babban birnin Jamhuriyar Nijar, bayan jiyo karar harbe-harbe da fashe-fashe a kusa da Fadar Shugaban Ƙasa da filin jirgin...
2027: Kaso 85 na mutanen Arewa sun karkata kan zaɓen Atiku—-Binciken...
"Kaso 85 Na Ƴan Arewa Sun Karkata Ne Ga Zaɓar Atiku Abubakar A Matsayin Shugaban Ƙasa A Zaɓen 2027". In Ji Binciken MasanaWani bincike...
Ɗan Majalisa Ya Tsallake Rijiya Da Baya, Ana Zargin Mutun Ukku...
Daga Aminu Abdullahi Gusau
Bikin kaddamar da yakin neman zabe wanda wani dan majalisar wakilai a karkashin jam'iyyar APC mai wakiltar mazabar tarayya ta Gusau/Tsafe,...
Gwamnatin Tinubu za ta saki motoci masu aiki da iskar gas...
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu da gwamnonin jihohi sun amince da ɗaukar matakan gaggawa domin rage kuɗin sufuri a faɗin Najeriya, da nufin tabbatar...
Abin da ya biyo bayan mutuwar mutane 65 cikin ruwa a...
Jirgin ruwa ya nutse da mutane sama da 70 a garin Gorau cikin qaramar hukumarr Goronyo a Sakkwato, in da mafiyawansu mata ne da...
‘Yan bindiga sun yi ɓarna da kashe mutum 3 a kudancin...
'Yan bindiga da ake zaton ɓarayin shanu ne sun yi ɓarna a ƙananan hukumomin Boɗinga da Shagari da Tambuwal a wani hari da suka...
‘Yan bindiga sun kashe malamin addini da yin garkuwa da mutum...
'Yan bindiga sun kashe malamin addini bayan garkuwa da mutane 10 a harin da suka kai kauyen gidan Kare a karamar hukumar Tureta jihar...










