Home Labarai Sarkin Musulmi ya sanar da ranar Sallar Layya

Sarkin Musulmi ya sanar da ranar Sallar Layya

6
0

 

Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya bayyana ranar Litinin 18 ga Mayu 2026 ta zama ɗaya ga watan Zulhijja 1447 bayan hijira.

Bayanin na ƙunshe cikin takardar da wazirin Sakkwato Farfesa Sambo Wali Junaid ya sanyawa hannu aka rabawa manema labarai.

Watan musulmai sukan yi azumi daga farkonsa zuwa 10 ga wata.

A bayanin ya nuna ranar Talata ce za ta zama ranar Arafa, Laraba za ta kasance ranar Sallah.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here