Home Siyasa 2027: Atiku ya ce bashin Dala miliyan 500 da Tinubu ke nema...

2027: Atiku ya ce bashin Dala miliyan 500 da Tinubu ke nema tarko ne ga gwamnatinsa mai zuwa

21
0

Ɗan takarar shugaban Nijeriya na jam’iyyar, ADC, Atiku Abubakar, ya soki yunkurin gwamnatin Tinubu na neman bashin Dala miliyan 500 daga Bankin Duniya.

A cikin wata sanarwa da daraktan sadarwa na kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa na ADC, Phrank Shaibu, ya fitar, Atiku ya ce, babu wani shugaban ƙasa mai barin gado da ke da haƙƙin dora wa wanda zai gaje shi sabon nauyin bashi kwanaki kadan kafin miƙa mulki.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here