Home Rahoto Zaɓen 2027 na cikin haɗari idan—INEC

Zaɓen 2027 na cikin haɗari idan—INEC

36
0

Zaɓen 2027 na cikin haɗari idan har ba a samar mana da isassun kuɗaɗe ba – INEC

Shugaban hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Nijeriya INEC, Farfesa Joash Amupitan, ya ce samar da isassun kuɗaɗe na da matuƙar muhimmanci wajen tabbatar da zaɓen 2027 cikin nasara.

Amupitan ya bayyana hakan ne yayin da yake gabatar da saƙon fatan alheri a taron horaswa na shida ga manyan jami’an ’yan sanda, wanda aka gudanar a Owerri.

Sanarwar da Babban Sakataren Yaɗa Labarai na Shugaban INEC, Adedayo Oketola, ya fitar a ranar Laraba ce ta bayyana hakan, kamar yadda Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here