Home Siyasa Kotu ta soke takarar Farfesa Pantami ta Gwamnan Gombe, ta kuma baiwa...

Kotu ta soke takarar Farfesa Pantami ta Gwamnan Gombe, ta kuma baiwa PDP Umarni

87
0

Kotu ta soke tikitin takarar Farfesa Isa Ali Pantami na Gombe a PDP, ta bada umarnin a sake yin zaɓen fidda gwani

Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Gombe ta umarci jam’iyyar PDP ta sake gudanar da zaben fidda gwani na takarar gwamnan jihar Gombe.

Mai shari’a Amina Aliyu Mohammed ce ta yanke hukuncin a ranar Alhamis, bayan sauraron ƙarar da Usman Aliyu Garry ya shigar yana ƙalubalantar fitowar Farfesa Isa Ali Pantami a matsayin ɗan takarar jam’iyyar, kamar yadda Jaridar Daily Trust ta ruwaito.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here