Home Labarai Sojoji sun yi nasarar dakile wani hari ‘yan bindiga a Sakkwato

Sojoji sun yi nasarar dakile wani hari ‘yan bindiga a Sakkwato

22
0

Sojojin yanki na Takwas  da ke cikin Rundunar Fansan Yamma sun yi nasarar dakile wani harin kwantan bauna da ‘yan bindiga suka kawo a Sakkwato.

A cewar bayanin sirri na Sojojin batagarin a Kwanar Jalof, a kauyen Jangeru dake cikin karamar hukumar Shinkafi ta Zamfara suka yi yunkurin kaiwa mutane hari.

Sun yi nasarar kwato makamin PKT da babur guda biyu, kakin soja guda 8. 

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here