Home Siyasa Jihohi 10 da suka fi yanka ƙuri’a Sakkwato ce ta uku

Jihohi 10 da suka fi yanka ƙuri’a Sakkwato ce ta uku

29
0

Kano ce jiha ta farko da mutane suka fi yanka katin zaɓe a zango uku da aka shafe na yanka katin a faɗin Nijeriya in da mutane 465,964 suka yi rijista.

Lagos nada 350,337, sai Sokoto nada 338,730.

Imo nada 251,309, Osun 238,240 kafin a dakatar da nata domin zaɓen gwamna da za a gudanar a jihar.

Borno 201,724, a haka bayanin na hukumar zaɓe ya nuna kowace jiha da yawan mutanen da suka yi rijistar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here