Kano ce jiha ta farko da mutane suka fi yanka katin zaɓe a zango uku da aka shafe na yanka katin a faɗin Nijeriya in da mutane 465,964 suka yi rijista.
Lagos nada 350,337, sai Sokoto nada 338,730.
Imo nada 251,309, Osun 238,240 kafin a dakatar da nata domin zaɓen gwamna da za a gudanar a jihar.
Borno 201,724, a haka bayanin na hukumar zaɓe ya nuna kowace jiha da yawan mutanen da suka yi rijistar.






