Tsohon gwamnan Sokoto Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya ce n har Tinubu ya samar da tsaro ga al’umma ta zan goya masa baya.
Attahiru Bafarawa a wata hira da ya yi da gidan rediyon Farans(rfi) ya bayyana damuwa kan yanda matsalar tsaro ke addabar yankinsa da al’ummar gabascin Sakkwato a jihar Sokoto.
Ƙarin bayani zai zo






