Home Labarai In har Tinubu ya samar da tsaro ga al’umma ta zan goya...

In har Tinubu ya samar da tsaro ga al’umma ta zan goya masa baya—-Bafarawa

19
0

Tsohon gwamnan Sokoto Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa ya ce n har Tinubu ya samar da tsaro ga al’umma ta zan goya masa baya.

Attahiru Bafarawa a wata hira da ya yi da gidan rediyon Farans(rfi) ya bayyana damuwa kan yanda matsalar tsaro ke addabar yankinsa da al’ummar gabascin Sakkwato a jihar Sokoto.

Ƙarin bayani zai zo

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here