Sulhu A Neja: Ɗan Takarar Kujerar Gwamnan A APC Ya Ziyarci Majalisar Zartarwa Ta Jiha
Daga Awwal Umar Kontagora, a Minna. Dan takarar kujerar gwamnan Neja a jam'iyyar APC, Hon. Umar Muhammad Bago ya ziyarci majalisar zartaswa ta jiha dan...
Matsalar Tsaro: Mawaƙi Rarara Ya Shirya Addu’a Ta Musamman A Kano
Shahararren mawakin siyasar nan na Hausa, Dauda Adamu Kahutu, wanda a ka fi sani da Rarara, ya shirya addu'a ta musamman a kan rashin...
Tambuwal, Obasanjo Close Door Meeting In Abeokuta
Gov. Aminu Waziri Tambuwal of Sokoto state yesterday visited former President Olusegun Obasanjo at his home in Abeokuta and sat close door meeting. Governor Tambuwal...
An kama mutane 4 da ake zargi da hannunsu a kai hari gidan yarin Kuje
Jami'an tsaron Najeriya sun cafke wasu mutane hudu da ake zargin na kwarmata bayanan sirri ga 'yan bindiga a babban birnin ƙasar, Abuja. Jaridar PRNigeria...
Kwamishinan Tambuwal Mai Ci Yabar PDP Ya Koma APC
Kasa da kwana daya da ficewar Shugaban karamar hukumar Mulkin Tangaza Hon Isah Salihu Bashar Kalanjine daga Jam'iyyar PDP zuwa APC, kwamishina Mai ci...
We Will Support All Government Policy Towards Eradicating Disease—-Ardo Shehu
By Abdullahi Alhassan, Kaduna Fulani Community in Makarfi Local Government Area of Kaduna state have expressed readiness to accept health interventions from government including polio...
Okowa ga Tinubu: Ni Da Atiku Babbar Barazana Ce Ga APC
Gwamnan Delta da kuma mataimakin ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar ta PDP, Ifeanyi Okowa, ya ce takararsu tare da Atiku Abubakar ta kasance...
‘Yan Bindiga Sun Nemi A Ba Su Miliyan 50 Kafin Su Saki Mutum 6 Da Suka Yi Garkuwa Da Su A Katsina
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da mutane shida a Tashan Buja dake karamar hukumar Jibiya ta jihar Katsina. Maharan sun kai farmaki kauyen ne da...
Tambuwal Ya Karbi Wani Jigon APC Da Ya Koma PDP A Sakkwato
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Gwamnan Sakkawato, Aminu Waziri Tambuwal, ya tarbi wani babban jigon APC reshen jihar, Alhaji Ɗahiru...
Haɗin Allah:Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Sha Biyu
Page 12 Na ɗago kaina fuskata cike da al'ajabi da matuƙar mamaki na sauke su kan Safiya dake tsaye tana ta washe min baki,...












