Kotu Ta Tura Matashin Da Ya Yi Silar Rasa Kafar Fatima a Sakkwato Gidan Yari
Daga Aminu Amanawa a Sakkwato. Kotun majistare dake a Sakkwato ta tasa keyar Aliyu Sanusi Umar matashin da ake zargi da yin tuƙin ganganci da...
Rikicin PDP: Bai Kamata Shugaban PDP Da Atiku Su Fito Daga Arewa Ba—Walid Jibrin
Walid Jibrin, Shugaban Kwamitin Amintattu na babbar jam'iyyar adawa a Nijeriya, PDP, ya ce bai kamata a ce shugaban jam'iyyar PDP da dan takarar...
Okowa, Tambuwal, Dangote, San Kano, Prominent Nigerians Commiserates With Media Mogul, Obaigbena As He Buries Mum
Governor Ifeanyi Okowa of Delta state, who is also the Vice Presidential candidate of the People’s Democratic Party (PDP), along with his wife, Dame...
ZAMFARA POLICE COMMAND RESCUES TWO KIDNAPPED FEMALE VICTIM
From Hussaini Ibrahim, Gusau Zamfara State Police Command while on confidence building patrol along Nya Mango in Bungudu LGA, acted on intelligence report that led...
Magoya bayan NNPP 6 sun rasu a haɗarin mota yayin da Kwankwaso ya ziyarci garin Lafia
Wasu magoya bayan jam'iyar NNPP sun rasu a garin Lafia, Jihar Nasarawa a yau Lahadi. Rahotanni sun bayyana cewa haɗarin ya faru ne lokacin da...
Ba Zan Taba Yafewa Wanda Ya Yi Sanadin Rasa Kafa Ta Ba—Fatima Suleiman
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); A ranar Alhamis data gabata wani matashi Aliyu Sanusi Umar ya take kafar matashiya Fatima...
Hukumar Kula Da Shige-da-fice Ta Nijeriya Za Ta ɗauki Ma’aikata 5000
Mukaddashin Kwanturola-Janar na Hukumar Kula da Shige-da-Fice ta Kasa, Nigeria Immigration Service, Idris Jere, ya ce ana shirin ɗaukar ƙarin ma’aikata 5000 a hukumar. Jere,...
Kungiyoyin Ma’aikatan Jami’a SSANU Da NASU Sun Janye Yajin Aiki
Kwamitin haɗin gwiwa, JAC, na kungiyar ma’aikatan ilimi da hadin gwiwa, NASU, da manyan ma’aikatan jami’o’in Nijeriya, SSANU, sun ce za su janye da...
Saudiyya Za Ta Buɗe Rajistar Maniyyata Aikin Hajjin 2023 Ga Wadanda Ke Cikin Kasarta Kawai
Ma’aikatar Hajji da Umrah ta Saudi Arebiya ta ce a ranar 1 ga watan Satumba za ta buɗe fara rajistar maniyyata mazauna ƙasar don...
Majalisar Shura Ta Baiwa Shekarau Sharuɗɗa 5 Na Sauya Sheka Zuwa PDP
Majalisar ta Shura ta gidan siyasar Malam Ibrahim Shekarau, ta gindaya sharudda guda 5 na sauya sheƙarsa zuwa jam’iyyar PDP. Sharuɗɗan sun kasance wani ɓangare...










