Building Resilience: Zulum visits Cross Kauwa market in former Boko Haram stronghold

0

In his continued efforts to build community resilience to resettelled communities in the State, Borno Governor, Professor Babagana Umara Zulum on Monday, visited Cross...

HAƊIN ALLAH:Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni: Fita Ta 27

0

HAƊIN ALLAH      Labari da rubutawa            *Hauwa'u Salisu (Haupha)*           *Happy 5 years  anniversary Kainuwa                 Page 27           Barista Alawiyya ce dubi...

Obasanjo Ya Gana da Tsofaffin Shugaban Ƙasa Biyu A Neja, Ya Fadi Ba Ya Da Dan Takara Na Musamman a 2023

1

  Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa ƙawancen da ya kulla da wasu yan takarar shugaban ƙasa ba yana nuna alamun yana da...

Atiku ya sauka a Kano domin karɓar Shekarau zuwa PDP

0

Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma dan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP a zaɓen 2023, Atiku Abubakar ya isa Kano. Atiku, wanda ya samu rakiyar...

Ubandoma Yafi Kowane Dan Takara Cancanta Don Ba Wani Aibu Da Za Ka Fadi Kansa—-Abdullahi Hassan

0

(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});   Tsohon shugaban karamar hukumar Sakkwato ta Arewa jigo a jam'iyar PDP a jihar Sakkwato Honarabul...

Ango Ya Rasa  Ransa  Yayin Daukar Hotunan Aure Tare Da Amaryarsa

0

Wani mai shirin zama ango ya mutu bayan tsawa ta fada masa a yayin daukar hotunan kafin aure tare da amaryarsa a wani shahararren...

Gwamnan Bauchi Ya Aje  Mataimakinsa, Ya Dauki Sabon Abokin Takara a 2023

0

  Gwamnan jihar Bauchi kuma ɗan takarar gwamna a PDP, Bala Muhammed, ya ayyana mamban majalisar wakilan tarayya mai wakiltar mazaɓar Zaki, Hon. Mohammed Auwal...

Pantami Ya Baiwa  Al’ummar  Gombe  Buhu 8,228 Na Abinci  Domin Tallafawa Mabuƙata

0

  Daga Anas Saminu Ja'en.   A jiya Asabar 27 ga watan Agustan 2022 ne Ministan sadarwa da fasaha da tattalin arziƙi na Najeriya Farfesa Sheikh Isa...

Daman ba iya mai juna biyu Tsagewar fatar ciki ke fitowa ba?

0

Duba Abubuwa 10 Da Suka Kamata Ka Sani Game Da Nankarwa. 1. Nankarwa alama ce ta talewar fata. An fi ganinta galibi a tsatstsaye a...

Atiku Ya Shirya Zuwa Kano Domin Karbar  Shekarau Daga Jam’iyyar NNPP Zuwa PDP

0

  Atiku Abubakar mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023 zai ziyarci jihar Kano domin zawarcin Ibrahim Shekarau.  Kamar yadda muka samu...