Building Resilience: Zulum visits Cross Kauwa market in former Boko Haram stronghold
In his continued efforts to build community resilience to resettelled communities in the State, Borno Governor, Professor Babagana Umara Zulum on Monday, visited Cross...
HAƊIN ALLAH:Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni: Fita Ta 27
HAƊIN ALLAH Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)* *Happy 5 years anniversary Kainuwa Page 27 Barista Alawiyya ce dubi...
Obasanjo Ya Gana da Tsofaffin Shugaban Ƙasa Biyu A Neja, Ya Fadi Ba Ya Da Dan Takara Na Musamman a 2023
Tsohon shugaban ƙasa, Olusegun Obasanjo, ya bayyana cewa ƙawancen da ya kulla da wasu yan takarar shugaban ƙasa ba yana nuna alamun yana da...
Atiku ya sauka a Kano domin karɓar Shekarau zuwa PDP
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma dan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar PDP a zaɓen 2023, Atiku Abubakar ya isa Kano. Atiku, wanda ya samu rakiyar...
Ubandoma Yafi Kowane Dan Takara Cancanta Don Ba Wani Aibu Da Za Ka Fadi Kansa—-Abdullahi Hassan
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Tsohon shugaban karamar hukumar Sakkwato ta Arewa jigo a jam'iyar PDP a jihar Sakkwato Honarabul...
Ango Ya Rasa Ransa Yayin Daukar Hotunan Aure Tare Da Amaryarsa
Wani mai shirin zama ango ya mutu bayan tsawa ta fada masa a yayin daukar hotunan kafin aure tare da amaryarsa a wani shahararren...
Gwamnan Bauchi Ya Aje Mataimakinsa, Ya Dauki Sabon Abokin Takara a 2023
Gwamnan jihar Bauchi kuma ɗan takarar gwamna a PDP, Bala Muhammed, ya ayyana mamban majalisar wakilan tarayya mai wakiltar mazaɓar Zaki, Hon. Mohammed Auwal...
Pantami Ya Baiwa Al’ummar Gombe Buhu 8,228 Na Abinci Domin Tallafawa Mabuƙata
Daga Anas Saminu Ja'en. A jiya Asabar 27 ga watan Agustan 2022 ne Ministan sadarwa da fasaha da tattalin arziƙi na Najeriya Farfesa Sheikh Isa...
Daman ba iya mai juna biyu Tsagewar fatar ciki ke fitowa ba?
Duba Abubuwa 10 Da Suka Kamata Ka Sani Game Da Nankarwa. 1. Nankarwa alama ce ta talewar fata. An fi ganinta galibi a tsatstsaye a...
Atiku Ya Shirya Zuwa Kano Domin Karbar Shekarau Daga Jam’iyyar NNPP Zuwa PDP
Atiku Abubakar mai neman takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023 zai ziyarci jihar Kano domin zawarcin Ibrahim Shekarau. Kamar yadda muka samu...











