Ilimi ya samu kaso mafi tsoka yayin da Ganduje ya gabatar da biliyan 245 kasafin-kuɗi na 2023 ga Majalisa
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da kasafin kudi na Naira biliyan 245 na shekarar 2023 ga majalisar dokokin jihar domin amincewa. Da...
Rikicin APC a Kano: Majalisar dokoki ta yi kira ga uwar jam’iyya da ta hukunta Doguwa
Majalisar dokokin jihar Kano ta yi alla-wadai wadai da munanan dabi’un shugaban masu rinjaye na majalisar wakilai ta tarayya, Alhassan Ado Doguwa. A ranar Litinin...
UNICEF-SUBEB-GPE Set to Train 110 Class Teachers in Jigawa
From Ali Rabiu, Dutse. The United Nations Children's Emergency Fund (UNICEF) in collaboration with the Jigawa state Universal Basic Education Board (SUBEB) have flagged off...
NIS Arrests Drug dealers with 29 Cartons of Drugs at Maigatari Border in Jigawa
NIS Arrests Drug dealers with 29 Cartons of Drugs at Maigatari Border in Jigawa By A.R.A, Dutse Nigeria Immigration Service (NIS), Jigawa state Command has arrested...
Flood: Jigawa Farmers Demands Compensation From Hadeja Jama’are River Basin
By Rabiu Ali, Dutse Group of farmers in Jigawa state have faulted the management of Hadejia Jamare River Basin Development Authority (HJRBDA) for the huge...
Yan Nijeriya ba su da hujjar da za su yi kukan yunwa——-Buhari
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce ƴan Najeriya ba su da wani dalili na yin kuka a kan yunwa a lokacin da kasar ke...
2023: Tinubu Ya Sanya Rana Da Jiha A Arewa Don Ƙadamar Da Kamfen Ɗinsa
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta tsayar da ranar 15 ga watan Nuwamban 2022, don kaddamar da yakin neman zaben shugaban kasarta a Jos,...
Daruruwan Manoma A Najeriya Na Kokawa Bisa Satar Amfanin Gonarsu
Daga Abbakar Aleeyu Anache. Rahoto na baya -bayanan daga hadin gwiwar kungiyoyin manoma Najeriya na gargadi kan yawan amfanin gonar da ake sacewa musamman a...
‘Ku Agaza Mana’: Iyaye Sun Koka Yayin da ‘Yan Bindiga Suka Sace Kananan Yara Sama da 30 a Jihar Katsina
Iyaye a garuruwan karamar hukumar Faskari, inda yan bindiga suka sace yara 39 yayin da suke tsaka da aiki a gona sun roki gwamnati...
Shugaban Jam’iyyar PDP a Jihar Zamfara Ahmad Sani Ya Rasu
Shugaban jam'iyyar adawa ta PDP a jihar Zamfara, Ahmad Sani Kaura ya riga mu gidan gaskiya, Channels Tv ta ruwaito. An ruwaito cewa, ya...












