Supreme Court Affirms Zubairu APC Candidate For Maru/Bungudu Fed, Constituency
By Aminu Abdullahi Gusau. The Supreme Court sitting in Abuja has upheld the judgement of the Appeal Court Sokoto which affirmed Hon. Abdulmalik Zubairu Zannan...
Gwamnatin Yobe Zata kashe Sama Da Biliyan 3 Wajen Gina Kasuwar Zamani a Gaidam
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ranar Alhamis ya Kaddamar da dora harsashen ginin sabuwar kasuwar zamani, wadda aka kiyasta za...
Zamfara State Government Donates 5M To Madrasatul Tahfizul Qur’an Islamiyya School
By Aminu Abdullahi Gusau Governor Bello Muhammed of Zamfara state has donated Five Million naira to Jama'atu Izalatul Bidi'a Wa Iqamatus Sunnah for construction of...
Experts urge security agencies safety of journalists across Nigeria during Polls
By Abdullahi Alhassan, Kaduna. Network of peace journalists on the Community Initiatives to Promote Peace (CIPP) program with coordination from Interfaith Mediation Centre (IMC) -...
Yadda Za Ki Gyara Jiki Da Carrot
Carrot waton Karas dai kamar yadda kowa ya sani yana cikin kayan marmari na lambu da ke inganta lafiyar jikin dan adam, mafi akasari...
Gwamna Wike Ya Yi Martani Ga Buhari Kan Hana Amfani Da Naira 1000 Da 500
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya soki matakin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, na haramta amfanin tsoffin takardun N500 da N1000 a jawabinsa na ranar...
Jam’iyyar APC ta bayyana kwarin gwiwa bisa goyon bayan da take samu a jihar Yobe
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Shugaban jam'iyyar APC na jihar Yobe, Alhaji Muhammed Gadaka ya nemi hadin kan dukkan magoya bayan jam'iyyar APC a Yobe ta...
Jikin ‘Yan Nijeriya Ya Yi Sanyi: Kotun Ƙoli Ta Ɗage Sauraron Ƙara Kan Wa’adin Daina Karɓar Tsoffin Kuɗi
Kotun Ƙoli ta dage ci gaba da shari’ar musanyar takardun Naira na Babban Bankin Nijeriya, CBN, zuwa ranar Laraba 22 ga watan Fabrairu domin...
Matukar Gwamna Ya Dauki Gyaran Matsalar Tsaro Ba Tashi Ba Ce Harkar Ba Za Ta Gyaru Ba—–Ibrahim Liman
Dan takarar Gwamna a jam'iyar ADP a Sakkwato Ibrahim Muhammad Liman Sifawa ya fadi yanda za a magance matsalar tsaro a jihohin Nijeriya in...
Tawagar Kamfen PDP Sun Samu Tarbo A Garin Tambuwal Cikin Sokoto
Gwamna Tambuwal da Uban Doma, sun Samu Gagarumin Tarbo daga Alummar Garin Tambuwal. Daga Mukhtar Haliru Tambuwal Sokoto. A Cigaba da Zagayen da jamiyyu ke yi...












