HAƊIN ALLAH Labarin Soyayya Mai Rikitarwa: Fita Ta 43
HAƊIN ALLAH Labari da rubutawa *Hauwa'u Salisu (Haupha)* Page 43 Ya jima yana wankan, domin ya ji daɗin ruwan sosai yadda...
Atiku Abubakar has been projected to win the 2023 Presidential Election
NewsOnline reports that a recent report on the 2023 presidential election in Nigeria has predicted that the People’s Democratic Party (PDP) candidate, Atiku Abubakar will...
Sokoto: Gidajen Mai, ‘Yan Kasuwa Da Bankuna Sun Dena Karbar Tsaffin Takardun Naira
Wasu masu gidanjen mai, yan kasuwa da kuma bankunan kasuwanci sun kauracewa umarnin kotun koli da kuma shawarwarin hukumomin kasa akan dokar sabon kudi,...
Matakai Uku Da Za Ku Bi Wajen Maida Tsoffin Naira Banki Duk Da Wa’adi Ya Cika
Jaridar Daily Trust ta rahoto cewa a ranar Talata gwamnan babban bankin ya jaddada cewa babu bukatar tsawaita wa'adin tsohon naira a Najeriya. Emefiele ya...
Zamfara State Government Expels Illegal NGO’s Operators
By Aminu Abdullahi Gusau The Zamfara state government has today ordered all non registered NGO's operating in the state to pack their belongings and leave...
Ba Dalilin Daina Karɓar Tsoffin Kuɗi Bayan Doka Bata Hana Ba—-Sanata Wamakko
Shugaban kwamitin tsaro na majalisar Dattawa ta ƙasa kana Sanata Mai wakiltar sokoto ta Arewa, Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko Sarkin Yamman Sokoto ya yi...
Ba za a yi zabe a cibiyoyi 240 ba a jihohi biyar na Najeriya–INEC
Hukumar zabe ta Najeriya ta ce ba za a yi zabe a cibiyoyi kusan 240 ba a jihohi 28 a kasar lokacin zabukan da...
Fusatattun matasa sun yiwa gangamin yakin neman zaɓen APC a-ture a Yobe
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Daruruwan yan dabar siyasa sun kawo cikas a yakin neman zaben jam'iyyar APC na shiyya ta uku (Zome C), da yammacin...
‘Yan Bindiga Sun Kashe DPO Da Jami’ansa A Jihar Neja
Daga Abbakar Aleeyu Anache. Yan bindiga a Najeriya sun katse hanyar Minna zuwa Abuja inda suka kashe baturen 'yan sanda da ake kira DPO Mukhtar...
Sanata Lawan ya tallafa wa yan kasuwar Nguru da N100m
Daga Muhammad Maitela, Damaturu. Shugaban Majalisar Dattawan Nijeriya, Sanata Ahmed Ibrahim Lawan ya tallafa wa yan kasuwar Nguru da ke jihar Yobe da kyautar naira...












