Gov. Zulum hands 9 armoured vehicles to Borno Police
From Muhammad Maitela, Maiduguri Governor Babagana Umara Zulum on Tuesday handed over nine armoured personnel carriers to the Borno Command of the Nigerian Police Force...
Malamai Sun Gudanar Da Addu’o’in Zaman Lafiya A Lokuttan Zaben Nijeriya
A Sakkwato, Majalisar Darikar Kadiriyya, ta Shirya Karatun Kur'ani maigirma, da yin Addu'oin na musamman, domin samun saukin kuncin Rayuwa, da neman yin zabukka...
Shugabanni 73 na ƙungiyar izala sun bayyana goyon baya ga Atiku, inda Sheikh Jingir ya zaɓi Tinubu
ƘungiyarJama’atu Izalatil Bid’ah Wa Ikamatis Sunnah, JIBWIS, ta amince da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar. Kafin amincewar, kungiyar ta gudanar da...
Zamfara Sets To Implement Policies Towards Protection Of Gender Based Violence
By Aminu Abdullahi Gusau The Zamfara state government says it is determined to work with relevant stakeholders in the implementation of policies that are directed...
Shugaban APC Na Kasa, El-Rufai da Wasu Gwamnoni 2 Sun Gana da Malami Kan Canja Naira
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya gana da Antoni Janar na ƙasa (AGF) kuma Ministan shari'a, Abubakar Malami, yau Litinin 20...
Empowerment: Zulum releases N100m, tools to 5,340 tailors
By Muhammad Maitela, Maiduguri. Borno State Governor, Babagana Umara Zulum, has released N100 million and working tools to over 5,340 tailors to enhance their businesses. The...
Buhari Ya Yi Kira Ga Mutanen Nijeriya Su Zabi Tinubu
Shugaban kasa Muhammadu Buhari a wata sanarwa da ya fitar Lahadi wadda ya sanyawa hannu da kansa ya roki mutanen Nijeriya da su zabi...
Yakin neman zabe: Tinubu, Shettima, da gwamnoni 5 sun yiwa jihar Borno tsinke
Daga Muhammad Maitela, Maiduguri. Dan takarar Shugaban kasa a jam'iyyar APC, Bola Ahmed Tinubu tare da mataimakinsa, Sanata Kashim Shettima da gwamnoni biyar sun yiwa...
Jam’iyyu 5 sun narke don mara wa Atiku baya a zaɓen 2023
Gabanin zaben 2023, biyar daga cikin jam'iyyun siyasa 18 a Nijeriya sun amince da mara wa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku...
Matar da Aisha Buhari ta lakaɗawa duka ta garzaya kotu tana neman diyyar miliyan 100
Zainab Kassim, tsohuwar mataimakiya ta musamman ga uwargidan shugaban kasar Najeriya, Aisha Buhari, ta garzaya kotu bisa zargin yin garkuwa da ita da kuma...












