An Kara Harajin Shigo da Kayan Kasar Waje, Kayayyaki Za Su Kara Tsada a Najeriya
Babban bankin Najeriya (CBN) ya sake gyara fasalin farashin harajin shigo da kayayyaki zuwa Najeriya ta iyakokin ruwa da tudu. Harajin na kwastam kudade ne...
Yadda Zaki hada Hollandia Yoghurt a Cikin Sauƙi
Abubuwan da Ake Bukata su ne:1. Powdered Milk2. Condensed Milk3. Plain Yoghurt4. Food Color (Pink)5. Strawberry Flavor6. Boiled Water7. Bowl8. WhiskNa Saka Matakan acikin...
Sama da Wata ɗaya da ƙaddamar da jami’an tsaron Sokoto ba su fara aiki
Jami’an tsaron da gwamnatin Sakkwato ta kafa domin taya jami’an tsaron kasa yakar ‘yan bindiga da suka addabi jihar da kewayenta, sai dai tun...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Malamin Musulunci da Wasu Mutum 30 a Zamfara
Ƴan bindigan daji sun kai farmaki kauyuka biyu da aka sansu da sana'ar noma a jihar Zamfara kuna sun kashe manoma aƙalla 30. Rahoton jaridar...
Duk wahalar da cire tallafin Man Fetur ya jawo Atiku Bagudu ya goyi bayan matakin
Ministan kasafi da tsare-tsare, Atiku Bagudu ya yabawa matakan da Bola Tinubu ya dauka a Najeriya. Bagudu ya ce matakin cire tallafin mai da Tinubu...
Kwamitin bincike na gwamnatin Sokoto ya baiwa Manir Dan’iya da Yusuf Suleiman dama ta ƙarshe
Kwamitin bincike da gwamnatin Sakkwato ta kafa ya gargaɗi tsohon mataimakin gwamna Alhaji Manir Muhammad Dan'iya a karo na karshe da ya bayyana a...
Aikin Hajji: Gwamnatin Katsina za ta biya kuɗin Hadaya Ga maniyata
Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Raɗɗa PhD. yayi kira ga Kwamitin daya kafa wanda zai gudanar da ayyukan aikin Hajji na shekarar 2024...
Bai Kamata a zuba ido ‘yan ta’adda na cin karensu ba babbaka—-Sarkin Musulmi
Sarkin Musulmi, Alhaji Muhamma Sa'ad Abubakar na uku ya shawarci 'yan Najeriya da su fahimci ƙalubalen da ke gabansu domin tunkarar su. Sultan ɗin dai...
Farfesa Aisha Bawa: Abin Farinciki Ya Saamu Al’ummar Yankin Sokoto, Kebbi da Zamfara
Farin ciki ya mamaye al'ummar yankin Sokoto, Kebbi da Zamfara a lokacin da labarin amincewar zama Farfesa ga Hajiya Aisha Bawaya sami mutane. Majalisar jami'ar...
Majalisar Wakilai ta Umarci CBN ya Dakatar da Karbar Harajin Tsaron Yanar Gizo
Majalisar wakilai ta umarci babban bankin kasa da ya dakatar da aiwatar da harajin 0.5 % na tsaro ta yanar gizo kan hada-hadar kudi. Wannan...












