Haɗarin mota ya kashe mutane 295 a Nijeriya

0

Aƙalla Mutane 295 ne suka rasa rayukansu a haɗarin mota a wata uku na farkon shekarar 2024 da ake ciki Kamar yadda binciken jarida...

EFCC ta gurfanar da Ministan Buhari da ‘yarsa a Kotu

0

An gurfanar da tsohon ministan sufurin jirgin sama Hadi Sirika da 'yarsa Fatima a babbar kotun tarayya da ke Abuja, inda EFCC ke tuhumarsu...

Sojoji sun kashe ‘yan bindiga a Borno da Neja

0

Rundunar sojin Najeriya ta ce ta dakarunta sun samu nasarar kashe 'yan bindiga da dama a jihohin Borno da Neja. Cikin wata sanarwar da mai...

Tambuwal da ‘yan Majalisar tarayya na PDP sun yi wa Wamakko ta’aziyar

0

Sanata Aminu Waziri Tambuwal da sauran 'yan majalisar tarayya na PDP su huɗu da suka fito daga Sokoto sun ziyarci Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko...

Tambuwal ya yi kalamai masu ratsa zuciya kan Shugaaba ‘Yar’aduwa

0

  A ranar 5 ga watan Mayun 2010, Allah ya karbi rayuwar shugaban kasar Najeriya, Umaru Musa Yar'adua, bayan fama da rashin lafiya.  A rayuwa, wasu...

Akwai ‘yan fanshon da ke karɓar 4,000 a wata a Borno – NLC

0

Ƙungiyar 'yan kwadagon Najeriya reshen jihar Borno ta ce wasu mutanen da suka yi ritaya a jihar har yanzu ana biyansu dubu hudu a...

YANDA ZA KI YI TUWON FULAWA NAMUSAMMAN

0

Dafarko dai Zaki nemi flour dinki daidai yanda ki ke so kisamu yeast Shima Dan kadan Bada yawa bah se baking powder kadan se...

After killing of 7 People: Gov. Idris pledges to deploy more security personnel to Tudun Bici community

0

Kebbi State Governor, Comrade Dr Nasir Idris, Kauran Gwandu has assured the community of Tudun Bici  in Danko Wasagu Local Government Area of the...

Samar da aiki ga matasa: Gwamnatin Sokoto Za Ta Sayo Babura 1000 da Keke Napep 500 

0

Majalisar zartaswar jihar Sokoto ta amince da sayen babura 1,000, tare da keke Napep 500, a wani ɓangare na shirin samarwa matasa aikin yi.  Hakan...

Gwamnatin Jihar Katsina Ta Bada Tabbacin Yima Masu Ƙaramin Ƙarfi Adalci

0

Gwamnatin jihar Katsina ta sake bada tabbacinta na ganin an yi ma mutane masu ƙaramin ƙarfi adalci a jihar. Kwamishinan kula da kasafin kuɗi da...