Minista ta raba wa mata POS guda dubu 37 tare da yi musu gargaɗi mai zafi

0

Uju Kennedy-Ohanenye, ministar harkokin mata, ta gargadi mata da kada su siyar da ko kuma sauya injunan cirar kudi, POS, dubu 37,000 na kyauta...

MAMAYA: Labarin Soyayyar Mutum Da Aljani, Fita Ta 17 

0

Page 17       Tana shiga ɗakin cikin masifar ta aje kaskon hayaƙinta ta fara cuku-cukun cire kayan fulanin da ta saka ne idanta ya kai kan...

Atiku Ya Nemi a Takawa Bola Tinubu Burki Kan Taba Kudin ’Yan Fansho

0

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi martani ga gwamnatin Bola Tinubu kan karkatar da kuɗaɗen ƴan fansho. Gwamnatin ta bayyana kudurin amfani da...

Gwamnatin tarayya za ta gina sabon bye-pass a Kano

0

Majalisar zartarwa ta ƙasa ta amince da bada kwangilar ginin sabon titi da zai kewaye arewacin Kano (Northern bye pass).  Akwai kuma ƙarin wasu ayyukan...

Reni: Majalisar Dokoki ta sanya zare da Kwamishiniyar lafiya ta Sakkwato 

0

Majalisar dokokin jihar Sakkwato ta gayyaci kwamishiniyar lafiya ta jiha Hajiya Asabe Balarabe da  ta bayyana gaban kwamiti a ranar Talata bayan ta bijirewa...

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Sojoji 5, Jikkata Wasu 11 a Katsina

0

  Mummunan fada ya kaure tsakanin dakarun sojoji da kuma 'yan bindiga a jihar Katsina. Lamarin ya yi sanadin mutuwar sojoji biyar da raunata 11...

YANDA AKE YIN MILO A GIDA

0

HOME MADE MILOABUBUWAN BUQATARabin Kofi na sugarBlenderRabin Kofi na cocoa powder1/4 na madarar gari1/4 na teaspoon na gishiriZa a fara da blending din sugar...

YADDA ZA KI HAƊA FRIED SPAGHETTI TA ZAMANI 

0

FRIED SPAGHETTI  Abubuwan bukata 1.Spaghetti2.Onion3.Green pepper4.Attaruhu5.Garlic 6.Spices7.Maggi8.Fish9.cucumber10.Curry11.Vegetables oil Yadda ake yiDafarko dai uwar gd xaki sa tukunya da mai ki fasa spaghetti ki karya ta ki zuba sai...

2027: Atiku da Obi Sun Gana a Abuja

0

Pita Obi ya kai ziyara zuwa ga Atiku Abubakar a gidansa da ke babban birnin tarayya Abuja Najeriya. Atiku Abubakar da Pita Obi Dukkan sun...

‘Yan Kasuwa Sun Fara Saida Fetur a Sabon Farashi Inda Lita Ta Koma N770 a Depo

0

  Kungiyar dillalan man fetur ta kasa (IPMAN) ta bayyana cewa masu tashoshin mai (masu zaman kansu) sun kara kudin fetur zuwa Naira 770 kan...