Hukuncin Kotun Ƙoli kan ƙananan hukumomi babbar nasara ce – Atiku
Jagoran adawa a Najeriya kuma tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar ya ce hukuncin da Kotun ƙoli ta zartar kan tabbatar da ƴancin ƙananan...
Zargin karkatar da kuɗaɗe: Tsohon ministan lantarki ya faɗi a kotu
Saleh Mamman, tsohon ministan wutar lantarki a karkashin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya fadi a wajen kotu a yau Alhamis a wata babbar...
Kotun Koli Ta Baiwa Ƙananan Hukumomi ‘Yancin Gashin Kai
Kotun Ƙoli ta Gwamnonin Nijeriya sake taɓa kuɗin ƙananan hukumomi. Kotun ƙoli ta Nijeriya ta yanke hukuncin dake gabanta in da ta hana Gwamnonin Nijeriya...
Zamfara APC Crisis Deepens As Another Faction Emerges, Says Danfulani, Others Remained Suspended
By Aminu Abdullahi Gusau. The All Progressive Congress APC, Zamfara state chapter, has today ran into another crisis, as Hon Aminu Sani Jaji faction headed...
‘Yan sanda sun kama Barawon da ya saci Babura 6 a Sakkwato
Rundunar 'yan sandan Sakkwato sun kama Kabiru Abubakar Aliyas mai shekaru 25 kan zargin ya sace Babur bayan da aka ajiye shi a Asibitin...
Ƙidayar Jama’a a Watan Nuwamba: Abu ɗaya ake jira
Hukumar ƙidayar jama'a ta ƙasa NPC ta ce tana son ta aiwatar da ƙidayar a watan Nuwamba na 2024. Shugaban hukumar Nasir Isah Kwarara ya...
Rufe Boda Da Buhari Ya Yi Tun Da Farko Shine Silar Fadawar Ƴan Nijeriya Cikin Matsin Rayuwa
Daga Bashir Abdullahi El-bash. Ni dai na kasa fahimtar hikimar da ke tattare da rufe boda. Domin daga lokacin da tsohon shugaban ƙasa Buhari ya...
MAMAYA: Labarin Soyayyar Mutum Da Aljani, Fita Ta 20
MAMAYA: Labarin Soyayyar Mutum Da Aljani, Fita Ta 20 Page 20 Cike da tujara Huraira keta masifa gashi ta kama rigar ta riƙe gam, cewa take...
An Shiga Jimamin Bacewar Yarinya Bayan Kwale Kwale Ya Kife da Yan Kasuwa a Jigawa
A daren jiya Lahadi aka samu kifewar kwale kwale a karamar hukumar Auyo ta jihar Jigawa. Rundunar yan sandan jihar ta tabbatar da faruwar haɗarin...
An Sake Samun Karancin Fetur: Gwamnati ta fadin dalilin da ya sa Man Fetur yake wahala
Kamfanin man fetur na gwamnatin Najeriya NNPCL ya ce ambaliyar ruwa da kuma rashin kyawun yanayi ne suka jawo tsaiko wajen jigilar man a...












