Gwamnan Bauchi Ya Karya Farashin Kayan Noma Za a Saida Buhun Taki Kan Dubu 20

0

  Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya kaddamar da shirin noma na 2024 domin taimakawa manoma da takin zamani a farashi mai rahusa.  Gwamnan ya bayyana...

Gwamnatin Tarayya ta ba da tallafin manyan motoci 20 na shinkafa ga mutanen Nijeriya

0

Gwamnatin Tarayya ta ba da tallafin manyan motoci 20 na shinkafa ga mutanen Nijeriya Gwamnatin Nijeriya ta ba da tallafin manyan motoci(trucks) 20 na shinkafa...

Jam’iyar APC Ta ce Yin zanga zangar adawa ga Gwamnatin Tinubu zai kawo illa ga ci gaban kasa

0

Jam'iyar APC shiyyar Arewa ta tsakiya ta yi gargadi kan shirin da wasu kungiyoyi da daidaikun mutane keyi  na shirya zanga-zangar adawa da gwamnatin...

Kotu ta umarci Sarakunan Kano Da Aka Tuɓe Su Mayar Da Kayan Gwamnati Da Ke Hannunsu

0

  Babbar Kotun Kano ta umarci sarakunan masarautun jihar da aka tube da su mayar mata da duk wani kaya mallakar gwamnati da ke hannunsu.   Da...

‘Yan Bindiga Sun Saka  Harajin N200m Kan Wasu Kauyuka a Zamfara

0

Ƴan bindiga sun saka harajin kusan N200m kan wasu ƙauyuka a ƙaramar hukumar Zurmi ta jihar Zamfara. Galibin ƙauyukan da abin ya shafa su...

MAMAYA: Labarin Soyayyar Mutum Da Alajani, Fita 21

0

Page 21     Cikin kwanciyar hankali Bilkisu ke barcinta, wanda rabon da tayi irinsa tun kafin tai arba da karen da ta kora a islamiyyar su,...

‘Yansanda sun kama ɓarawon da ya yaudari direban  da farfesu ya gudar masa da mota

0

Rundunar ƴansanda a jihar Legas, a yau Asabar ta ce ta kama wani mutum da ake zargi da satar motar hayar zamani ta Uber...

Zamfara APC Leadership Crisis: Bello Bakyasuwa explains why Matawalle, Yari are not trusted

0

By Aminu Abdullahi Gusau. An APC Chieftain in Zamfara State Muhammad Bello Bakyasuwa explained why the APC members under the  Senator Kabiru Garba Mafara have...

MAMAYA: Soyayyar Mutum Da Aljani, Fita Ta 19

0

 Page 19       Cikin fuskar rashin walwala ya sake dubanta "Cewa nayi kizo muje asibiti ankwantar da Bilkisu. Banza tayi dashi taci gaba da ƙoƙarin kunna...

SERAP ta bai wa gwamnoni wa’adi su mayar wa ƙananan hukumomi kuɗaɗensu

0

Yayin da ƴan Najeriya ke ci gaba da bayyana ra’ayoyinsu kan hukuncin da kotun ƙolin ƙasar ta yi na bai wa ƙanann hukumomin ƙasar...