2023: Kwankwaso ba barazana ba ne ga APC — Lukman
2023: Kwankwaso ba barazana ba ne ga APC -- Lukman
Jam'iyar APC mai mulki ta bayyana cewa ɗan takarar shugabancin ƙasa a jam'iyar NNPP, Rabi'u...
Zabar Mataimaki: Sanata Wamakko Na Cikin Mutanen Da Kwamitin APC Ya So Tinubu Ya...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});
Bayan dan takarar shugaban kasa a jam'iyar APC Bola Tinubu ya samu nasarar tsayawa takarar...
Kiristocin Nijeriya su dena tada hankalinsu kan zaɓen Musulmai su yiwa APC takara —...
Shugaban jam'iyyar APC, mai mulki a Najeriya, Sanata Abdullahi Adamu, ya shawarci mabiya addinin Kirista da su daina wata fargaba a kan tsayar da...
PDP Shows Confident on PDP’s Victory In Osun Governorship Election
The National Chairman of our great Party, the Peoples Democratic Party (PDP), Sen. Dr. Iyorchia Ayu has officially resumed duties following his return from...
Sayar da litar man fetur kan N165 ba abu ba ne tabbatacce ba—MOMAN
Kungiyar Manyan Dillalan Mai ta Ƙasa, MOMAN, ta ce kayyade farashin litar man fetur kan N165 ba tabbataccen abu ba ne.
Olumide Adeosun, Shugaban MOMAN,...
Nijeriya Na Son Saudiya Ta Biya Mahajjatanta Kudin Gubataccen Abincin Da Ta Ba Su
Hukumar kula da aikin Hajji ta Nijeriya za ta nemi gwamnatin Kasar Saudiya ta biya ta diyar kudin abincinta da aka baiwa mahajjata gurbataccen...
Sojoji Sun Kama Manyan Masu Garkuwa Da Mutane Biyu
Dakarun Operation Safe Haven sun kashe wasu kasurguman masu garkuwa da mutane biyu sannan sun kama masu fashi da makami biyu tare da ceto...
Gombe: Da’awah Orphanage Cries Out For Help
from Habu Rabeel, Gombe
The Management of Da'awah Orphanage, Tumfure in Gombe State has called on government at all levels and wealthy individuals to come...
2023: APC ta yi babban kuskure haɗa Musulmi da Musulmi takara — Babachir
Tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayyar Nijeriya, Babachir Lawal, ya ce zaɓin da ɗan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Ahgmed Tinubu ya yi na...
Tinubu-Shettima: APC jam’iyyar ‘yan ta’adda ce – HURIWA
Kungiyar Marubuta Kare Hakkokin Dan Adam ta Najeriya, HURIWA, ta suffanta jam’iyya mai mulki ta APC a matsayin jam’iyyar siyasa ta ƴan ta’adda.
Jaridar Daily...












