Na Matsu Na Sauka A Mulkin Nijeriya–Buhari

0
  Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a jiya Litinin, ya bayyana cewa shekaru bakwai da ya yi a kan karagar mulki a matsayin “masu wuya”, yana...

Huffazul Qur’an Ta Baiwa Almajiran Tsangaya Tallafin Saña’a A Ƙananan Hukumomi Uku A Neja

0
Daga Awwal Umar Kontagora, Minna. A karon farko kungiyar mahaddata Al'kurani  ( The Huffazul Qur'an And Scholars Association) ta kasa reshen jihar Neja, ta tallafawa...

Bukin Sallah:Uwargidan Sarkin Kagara Ta Tallafawa Yara Marayu Da Kayan Karatu

0
Daga Awwal Umar Kontagora a Minna. Gimbiyar sarkin Kagara, Hajiya Rukayyah Ahmad Garba Attahiru II ta tallafawa yara marayu da suka rasa mahaifan su da...

Uwar Marayu Fatima Maigari  Ta Gudanar Da Bikin Sallah Da ‘Ya’yanta A Sakkwato

0
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Daga Aminu Amanawa, a Sakkwato. Wacce ta assasa gidauniyar Fasaudat Support Foundation Hajiya Fatima Fatima Ahmed...

Matsalar Ruwan Sha Ta Mamaye Ƙwaryar Birnin Sakkwato

0
Daga Jabir Ridwan. A dai-dai lokaci da ake fuskantar matsalar ruwan sha a ajahar sokoto ana ci gaba da samun gaggoriyo wurin samun ruwan sha...

Matsalar Tsaro Za Ta Zama Tarihi Nan Gaba Kadan—–Sanata Wamakko

0
    Shugaban Kwamitin tsaro a majalisar dattijan Nijeriya Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya bayar da tabbacin kalubalen tsaro da ake fama da shi a kasar...

EID-EL-KABEER: Monarch Congratulates   Muslims, Charges Them To Pray For Sustainable  Peace

0
      By Abdullahi Alhassan, Kaduna.         A Traditional title holder of Banagan Tudunwada District Kaduna  Dr Nuhu Abdullahi  has congratulated Muslim Umma on the occasion of this year's...

Sirrin Zuma Da Madara Wurin Sanya Mata Ni’ima

0
    "Ki nemi zuma ki zuba a kofi ki sa madara a kai, ki gauraya ki shanye. Za ki ban labarin irin ni'imar da za...

An sake sako mutum 7 da ga waɗanda a kai garkuwa da su a...

0
  'Yan bindigar da su ka kai hari kan jirgin kasar da ke kan hanyar Kaduna-Abuja sun sako ƙarin mutane bakwai bayan sama da kwanaki...

Akwai Bukatar Shugabanni Su Kara Tashi Tsaye Domin Kawo Karshen Matsalar Tsaro—–Sarkin Musulmi

0
Sarkin Musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar ya yi kira ga musulmai da su fita su karbi katin zabe domin hakan zai sa su zabi wanda...