YANDA ZA KI HAƊA DENDERUN KAYAN CIKI NA MUSAMMAN
DENDERUN KAYAN CIKI
IngredientsKayan cikiGinger powderBlack pepperCurrySpicesNikakken attarugu da tafarnuwaYankakkiyar albasaSeasoning cubeOil
Procedure
Da farko zaki wanke kayan cikinki sai ki yanyankka girman da kike so ki...
Akwai Lokacin Da Na Yi Dana Sanin Fara Wasan Hausa—Hauwa’u Salga
Daga Hauwa'u Salisu(Haupha)
Muna son jin cikakken sunan jarumar da garin da aka haife ta da inda ta yi karatu!
Da farko sunana Hauwa'u Abubakar Salga ...
Katin Zabe:Mata na Bukatar Samun Wakilci a Zaben 2023 -Gamayyar Kungiyar Mata
Daga Abdullahi Alhassan, Kaduna
Yayin da wa'adin Rigistar Katin Zabe ke kawo karshe a Nijeriya, gamayyar kungiyoyin Mata a Kaduna,wato Women league for good governance,a...
The Sinking Ship Of PDP In Zamfara: APC Again Has Been Vindicated
By Aminu Abdullahi Gusau
The resignation and subsequent dumping of the opposition PDP in Zamfara by its vice chairman and recently acting chairman, Professor Kabiru...
MAMAYA:Fita Ta Farko
MAMAYA
*NA*
*HAUWAU SALISU*
*MAGA_TAKARDAN KAINUWA CE *
07081095452
My Gmail: hauwausalisu407@gmail.com
My Facebook: Hauwa'u Salisu
My Wattpad:Hauwausalisu
https://my.w.tt/P1yNEVRFl3
Bismillahirrahmanirrahim
Da sunan Allah mai kowa mai komi ,zan fara da yaban ikon sa ke...
HAƊIN ALLAH:Labarin Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta Farko
*HAƊIN ALLAH*
Labari da rubutawa
*Hauwa'u Salisu (Haupha)
Sauri nake ta yi na samu na isa gidana, saboda wata uwar...
Osun: PDP Bursts APC Rigging Plots, Scheme to Bribe INEC, Police
The Peoples Democratic Party (PDP) alerts of an orchestrated plot by the All Progressives Congress (APC) to derail our democracy by compromising the integrity...
An tsaurara tsaro yayin da za a yi zaɓen gwamna a Osun
An jibge da kuma baza jami’an tsaro sosai a garin Osogbo, babban birnin Jihar Osun, yayin da jihar ke shirye-shiryen ƙarshe na zaɓen gwamna...
Jam’iyar PRP Ta Fice Daga Takarar Kujerar Gwamna Sa’o’i 48 Kafin Soma Zaɓe A...
Daga Jabir Ridwan.
Ana kasa da Sa'o'i 48 asoma Zabe a jahar osun jam'iyar PRP Mai Alamar Makulli ta bayyana cewa ta janye daga takarar...
Ƙungiyar Anchor Ta Shirya Tàron Wayar Da Kan Matasa Muhimmancin Mallakar Katin Zaɓe A...
Daga Awwal Umar Kontagora, a Minna.
Kungiyar hadin kai da wayar da kan jama'a Anchor Mind Initiative Movement da ke karamar hukumar Rafi ta shirya...












