Biyu Babu:Hukumar Zabe Ta Yi Magana Ta Karshe Kan Takarar Lawan Da Akpabio

0
  Hukumar zabe na kasa watau INEC ta ki karbar Ahmad Ibrahim Lawan da Godswill Akpabio a matsayin ‘yan takarar kujerar Sanata a 2023. PM...

Sifeto-Janar Na ‘Yan Sanda Ya Bada Umarnin Tsaurara Tsaro A Makarantu

0
  Babban sifeton ‘yan sandan Najeriya, Usman Baba, ya bada umarnin kai jami’an tsaro zuwa makarantu, cibiyoyin lafiya da sauran gurare masu mahimmanci a fadin...

Wata Jigo a Jam’iyar APC Hajiya ‘Yar Halima Tudun Wada ta fice daga jam’iyar...

0
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({});   Ta sanar da ficewarta a wani taron da Uwargidan Malam Saidu Umar ta shirya mata...

HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ta 21

0
HAƊIN ALLAH                             Page 21 Na duƙa na ɗauki wayar na shige ɗaki, kuɗin na ƙirga...

Gov. Bagudu mourns death of Zogirma-Tilli Area Development Council Sole Administrator

0
      Governor Abubakar Atiku Bagudu has condoled with the family of late Hon. Sambo Sarkin Yaki Zogirma , the Sole Administrator of Zogirma-Tilli Area Development...

An kama Tsoho Mai Shekaru 59 Da Yayiwa Jaririyar Makwabcinsa ‘Yar Wata 18 Fyade...

0
  Daga Nas Das Bashir.   Rundunar ‘yan sanda a jihar Bauchi ta kama wani mutum mai shekaru 59 da laifin yiwa jaririyar makwabcinsa ‘yar watanni 18...

Malaman Jami’o’in Najeriya 20 Suka Rasa Ransu Sakamakon Yajin Aikin ASUU

0
Daga Abbakar Aleeyu Anache. Akalla malaman jami'o'in Najeriya 20 ne suka raya rayukansu bayan sun shiga kunci na rashin albashi sakamakon yajin aikin da jami'o'in...

‘Yan Najeriya Ba Za Su Yafe Mana Ba Idan Muka Kasa Zaɓen Atiku—-Gwamna Fintiri

0
Daga Aisha Aliyu Mubi. Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya bayyana cewa ’yan Najeriya ba za su yafe wa jam’iyyar PDP ba idan har ta kasa...

NNPP ta ƙalubalanci Ganduje kan ɗaukar ma’aikata da tallafin karatu a Kano

0
Jam’iyyar adawa ta NNPP a jihar Kano ta zargi gwamnatin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da durkusar da ma’aikatun gwamnati a jihar. Hakan na kunshe ne...

Ɗan Takarar Sanata A Jam’iyar APC A Jigawa Ya Rasu

0
  Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Mohammed Badaru Abubakar ya mika sakon ta'aziyya ga iyalai da al'ummar jihar Jigawa bisa rasuwar Alhaji Tijjani Ibrahim Gaya, dan...