YANDA ZA KI HADA STUFFED PEPPER SOUP TA MUSAMMAN
STUFFED PEPPER SOUP
INGREDIENTS
Rice
Tattasai red& green
Tarugu
Spices &magi
Manja
Latas
MA
METHOD
Dafar ko zaki niƙa tattasai da tarugu,se ki ɗaura manjan ki a wuta ya soyu,ki zuba miƙaƙƙen kayan miyar...
#DAMUWA: Yadda Za’a Gane Ciwon Damuwa Ya Kama Mai Shanyewar Ɓarin Jiki
Damuwa larura ce mai zaman kanta kamar sauran larurori da ke kai mutum ga ganin likita.
Bincike da dama sun nuna cewa kaso ɗaya cikin...
Atiku, Okowa, Ayu, Tambuwal, PDP Big Wigs Throng Lamido’s Daughter Wedding
Bamaina in Birnin Kudu local government area of Jigawa state, the country home of the former Governor of the state, Alhaji Sule Lamido, became...
HAƊIN ALLAH: Labarin Soyayya Da Cin Amana Mafi Muni, Fita Ashirin
HAƊIN ALLAH
Labari da rubutawa
*Hauwa'u Salisu (Haupha)*
Page 20
Kasa rufe bakinsa ya yi, na tashi tsam...
Cibiyar TIC Ta Horar Da Matasa Sama Da Dubu Daya Kan Sana’o’in Hannu Da...
Daga Awwal Umar Kontagora, a Minna.
Cibiyar horar da sana'o'in hannu da kere-kere ( Technology Incubation Centre) ta horar da mata da matasa dubu a...
35 Kidnapped 3 Weeks Ago At Keke B Millennium City Regain Their Freedom...
The victims came back to Keke B community yesterday evening and were received by hundreds of people.
An eye witnessed told Radio Nigeria reporter that...
Kungiyar Ƙwadago Ta Ƙasa Ta Buƙaci Shugaba Buhari Da Yaƙara Albashin Ma’aikata Da Kashi...
Daga Jabir Ridwan.
Kungiyar kwadago ta Kasa NLC ta bukaci shugaban kasa Muhammadu buhari da yakara Albashin Ma'aikata da Kashi 50.
Wannan dai na kushe ne...
NNPC Ta Ƙaddamar Da Manhajar Da Za Ta Riƙa Sa Ido A Kan Ɓarayin...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya kaddamar da manhajar da zata dinga sa ido kan masu satar danyan mai a ranar juma’a.
Jaridar Solacebase ta...
Ranar Matasa Ta Duniya: Za Mu Yi Amfani Da Matasa Wajen Gina Yobe Sabuwa—-Dan...
Daga Muhammad Shamsudeen, Yobe.
Dan takarar Gwamnan jihar Yobe a karkashin jam'iyyar PDP a zaben 2023 mai zuwa, Hon. Shariff Abdullahi ya bayyana cewa ya...
Lionel Messi Ya Gaza Shiga Cikin Jerin Masu Takarar Ballon D’or Na Bana
Daga Abbakar Aleeyu Anache.
Messi da ya lashe kyautar Ballon d'Or sau bakwai ya gamu da koma baya sakamakon rashin sanya sunansa a cikin jerin...












