Gwamnan Sakkwato ya kara wa’adi ga shugabannin ƙananan hukumomi sai dai
Gwamnan jihar Sakkwato Dakta Ahmad Aliyu ya ƙara wa'adin mulki ga shugabannin ƙananan hukumomin jahar su 23 kamar yadda dokar ƙananan hukumomi da aka...
NPJK Lauds JISRA for Pioneering Peace Journalism Workshop in Kaduna
By Abdullahi Alhassan, Kaduna
Network of Peace Journalists Kaduna (NPJK) has commended the Joint Initiative for Strategic Religious Action (JISRA) for organizing a two-day media...
Bana ƙyashin baiwa ƙananan hukumomi cin gashin kan su — Buni
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni ya ce shi matsayar sa ita ce cewa ba ya nuna adawa da baiwa ƙananan hukumomi cin gashin...
Yajin Aiki: Ƙungiyar Ƙwadago Za Ta Sanar Da Matsayarta Bayan Wa’adin Da Ta Baiwa...
A yau ne za a kammala tattaunawa kan mafi ƙarancin albashin ma’aikata da ake yi tsakanin Gwamnatin Tarayya da ƙungiyar ƙwadago, yayin da shugabannin...
An shiga rana ta ƙarshe ta jigilar maniyyata zuwa Saudiyya
Ranar Litinin din nan ce ranar da hukumomin ƙasar Saudiyya suka tsayar mastayin ranar cikar waadin kammala jigilar maniyyata aikin Hajjin bana daga kowace...
Ina ba ‘yan mata da ke sha’awar shiga harkar fim shawara da kada su...
Hadiza Gabon a cikin shirin da take gayyatar fitattu a bangarori daban-daban na Ganin Room Talk Show, ta ce idan mutum ya shiga fim,...
Hukumar NDLEA sun kama miyagun ƙwayoyi da aka shigar da su Nijeriya daga Indiya
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya, NDLEA ta ce jami'an ta sun kama kwalba 175,000 ta miyagun ƙwayoyi da maganin tari...
Gyaran Dokar Masarautu: An yi kira ga Gwamnatin Sokoto kar ta taɓa ikon Sarkin...
A satin da yagabata ne Gwamnatin jihar Sakkwato ta ba da bayanin za ta yi gyaran fuskan kan dokar masarautu in da ta cimma...
Shekara ɗaya maƙiya Kano su ka yi su na cin dunduniyar gwamnatin Abba —...
Madugun Kwankwasiyya kuma dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar NNPP, Rabi'u Musa Kwankwaso, ya zargi 'yan adawa a Kano da cin dunduniyar gwamnatin gwamna...
Za a samu ambaliyar ruwa a jihohin Nijeriya
Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Najeriya, NEMA, ta yi gargadi a game da yiwuwar aukuwar gagarumin ruwan sama a garuruwa da dama na...












