Rashin Girmama Shugabanci: Wata Jihar Arewa, Gwamna da Mataimaki Sun Tafi Hajji

0
  Gwamna Mohammed Umaru Bago na jihar Neja; mataimakinsa, Yakubu Garba; da kuma kakakin majalisar jihar, Barista Abdulmalik Sarkin-Daji duk sun tafi aikin Hajji.  Haka kuma,...

Ana Tsaka Da Shari’a Ɗan Sanda Ya Harbe Alƙali a Kotu

0
Wani babban jami'in 'yan sandan Kenya ya harbi mai jagorantar shari'a a wata kotun majistare da ke Nairobi, babban birnin ƙasar Kenya. Dan sandan mai...

Hukumar zaɓe ta sanya ranar gudanar zaɓen kananan hukumomi a Sakkwato

0
Hukumar Zabe mallakar jihar Sakkwato waton SOSIEC ta sanya Assabar 21 ga watan Satumba na 2024 ta zama ranar gudanar da zaben shugabannin ƙananan...

Akpabio ya gano kura-kurai a sabon taken Nijeriya

0
Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya gano kurakurai a cikin layi na uku da na biyar da na 18 a gyararren taken Nijeriya da...

Gwamnan Sokoto ya ba da goron sallah ga dukkan ma’aikatan jiha

0
Gwamnan jihar Sakkwato Dakta Ahmad Aliyu Sokoto ya aminta da fitar da kudi domin bayar da goron sallah ga dukkan ma'aikatan jiha da masu...

Sakkwato ta rasa wani babban mukami a gwamnatin Tarayya

0
  Shugaban kasa Bola Tinubu ya ya ba da sanarwar nada sabon  sakatare a hukumar tattara kudi  asusun 'yan sanda mukamin ya soma nan take. Sabon...

TSADAR RAYUWA: Kayan masarufi na cigaba da tashin Gwauron zabo a Najeriya

0
Hukumar kididdiga ta kasa NBS, ta ce farashin kayan masarufi a Najeriya sun yi tashin gwauron zabo idan aka kwatanta farashinsu da shekarar da...

‘Yan bindiga sun kashe mutane 50 a jihar Katsina

0
Aƙalla mutum 50 aka kashe sannan aka sace wasu da ba a san adadinsu ba sakamakon harin da 'yan bindiga suka kai a jihar...

Gwamnan Sakkwato ya kara wa’adi ga shugabannin ƙananan hukumomi sai dai

0
Gwamnan jihar Sakkwato Dakta Ahmad Aliyu ya ƙara wa'adin mulki ga shugabannin ƙananan hukumomin jahar su 23 kamar yadda dokar ƙananan hukumomi da aka...

NPJK Lauds JISRA for Pioneering Peace Journalism Workshop in Kaduna

0
By Abdullahi Alhassan, Kaduna Network of Peace Journalists Kaduna (NPJK) has commended the Joint Initiative for Strategic Religious Action (JISRA) for organizing a two-day media...