Na Ɓata Goma…..Fita ta Farko

0
*NA BATA GOMA....!* *5STARS EXPENSIVE COMPANY* *RUBUTAWA; MARYAM IBRAHIM (DOCTOR MARYAMAH)* *Bisimillahir Rahmanir Rahim* *Shafi na farko.* 'Matsanancin laushin dake ƙara ratsa dukkan sassan jikina shi ne ummul'aba'isan ƙara...

Zaɓen ƙananan hukumomi: Gwamnatin Kebbi ta gargaɗi PDP

0
  Gwamnatin jihar Kebbi ta yi kira ga jam'iyar adawa a jihar PDP ta daina fadin abin da mataimakin Gwamnan jihar Sanata Umar Abubakar Tafida...

Tinubu Na Shirin Sanya Dokar Ta Baci a Kano Domin Kwace Mulki?

0
  Gwamnatin Tarayya ta yi martani kan zargin Sanata Rabiu Kwankwaso game da rigimar sarautar jihar Kano.  Gwamnatin ta karyata zargin Kwankwaso kan cewa tana kokarin...

Wamakko ya fadi dalilinsa kan kin sukar Tambuwal

0
  Sanata Aliyu Magatakarda Wamakko ya fadi dalilinsa kan kin sukar tsohon gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal a gidajen reidiyo.   Sanata Wamakko ya ce baya zagin...

Jirgin Soja ya kashe ‘yan bindiga sama da 80 a Katsina

0
Rundunar sojin Najeriya ta sanar da cewa ta kashe sama da ƴan bindiga 80 tare da ƙona babura 45 waɗanda ƴan fashin ke amfani...

Bukin Sallah: Mahara Sun kashe mutane 6 sun tafi da wasu a Sakkwato

0
  'Yan bindiga dauke da makamai sun shiga kauyen Tudun doki dake cikin karamar hukumar Gwadabawa a jihar Sakkwato sun kashe mutane 6 sun yi...

BUKIN SALLAH: A SOKOTO WANI ATTAJIRI   YA BAIWA HUKUMAR    ZAKKA DA WAKAFI  RAGUNA...

0
 Daga Mukhtar A Haliru  Alhaji Murtala Abdulkadir Dan'iya Jarmaya baiwa hukumar zakka da wakafi ta jihar Sakkwato raguna 20 don baiwa mabuƙata abin layyar wannan...

Kotu ta ci tarar gwamnatin Kano N10m bisa barazanar kama Sarki Aminu Bayero 

0
Kotun tarayya a jihar Kano ta umarci gwamnatin jihar da ta biya tuɓaɓɓen Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero bisa tauye ƴancin sa na ɗan...

Ana Cikin Tsadar Rayuwa a Nijeriya: Majalisar wakilai ta buƙaci a siya wa Tinubu...

0
Kwamitin majalisar wakilai kan harkokin tsaro da tattara bayanan siri ya buƙaci gwamnatin tarayya da ta saya wa shugaban ƙasa Bola Tinubu da mataimakinsa,...

An Bankaɗo Batun Kuɗaɗen Shiga  a Jihar Sakkwato: Haƙiƙanin  Yadda Alƙalumman Suke

0
          Marubuci Dr. Basit Yusuf Alkali (Masani kuma dan kishin ƙasa)         Kamar dai yadda mai magana da yawun Gwamnan Jihar Sakkwato Abubakar Bawa, ya fitar da...