Tinubu zai rantsar da sabuwar Alƙalin Alƙalan Nijeriya 

0
Shugaban Najeriya Bola Tinubu, zai rantsar da Mai shari'a Kudirat Kekere-Ekun a gobe Juma'a a matsayin babbar Alƙalin alƙalan ƙasar don maye gurbin Olukayode...

Sojojin Najeriya za su yi bincike kan abin da ya faru a Sabon Birni 

0
Babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan lamarin da ya faru a...

Ginger farmers  loss N12 billion  in 2023—–minister

0
The Federal Government says that Nigerian Ginger farmers incurred losses amounting to N12 billion due to the disease epidemic that destroyed their crops in...

Gwamnatin Kaduna ta kulle otel guda hudu bisa kin biyan haraji da ya kai...

0
Hukumar tara haraji ta jihar Kaduna, KADIRS, ta rufe wasu otal guda hudu a garin Kafanchan, karamar hukumar Jama’ah bisa kin biyan haraji da...

Kotun koli za ta ta yanke hukuncin Kujerar Gwamnan Kogi a Jumu’a

0
  Kotun ƙolin Nijeriya ta shirya gabatar da hukuncin Shari'ar da ke gabanta a gobe Jumu'a karar da Murtala Yakubu Ajaka na jam'iyyar SDP ya...

Kisan Sarkin Gobir: Tinubu ya yi alwashin ɗaukar mataki

0
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu ya yi alla-wadai da kisan sarkin Gobir na Gatawa, Alhaji Isa Bawa, kuma ya sha alwashin ɗaukar matakan magance matsalar...

Sokoto PDP mourns Sarkin Gobir  Isah  Muhammadu Bawa

0
             The Sokoto State Chapter of the Peoples Democratic Party (PDP) has learnt with deep grief, the death of  Sarkin...

Flooding:- Senator Yari To Rebuild All Houses Collapsed, Donates Fifteen Trucks Of Food Items,...

0
By Aminu Abdullahi Gusau. Former governor of Zamfara state, and  senator representing Zamfara West Senatorial District, Senator Abdul Aziz Yari has promised  that very soon...

Kashe Sarkin Gobir: Wannnan musiba ce da ta shafi yankinmu—-Sanata Ibrahim Lamiɗo 

0
Dan majalisar dattijai Sanata Ibrahim Lamiɗo da ke wakiltar yankin  Sakkwato ta Gabas ya razana kwaran da gaske kan labarin rasuwar Sarkin Gobir Isah...

Mun Kammala Biyan Kuɗaɗen Mu Na Haɗaka—Hukumar SUBEB Ta Jihar Kebbi

0
Hukumar kula da ilimin bai ɗaya ta Jihar Kebbi SUBEB ta yi kira ga kafafen yada labarai da cewar su yi watsi da dukkanin...