Ɗan majalisar wakilai a Kebbi ya kaddamar da ba da tallafin kudin karatu da...

0
Dan majalisar wakilai mai wakiltar kananan hukumomin Zuru Fakai Danko Wasagu Sakaba da ke jihar Kebbi Hon Kabir Tukura ya kaddamar da rabon kudin...

Za a ci gaba da bai wa jihar Rivers kason ta na wata-wata –...

0
Ofishin Akanta-Janar na Tarayya  ya ce Jihar Ribas za ta karɓi kuɗin rabon tallafin kuɗaɗe daga gwamnatin tarayya bayan daukaka kara da gwamnatin jihar...

Abin da Gwamnan Sakkwato ya fadawa jami’an Hisabah 130 bayan kaddamar da hukumar

0
  Gwamnatin Sakkwato ta sake farfadowa da hukumar Hisbah a jihar in da ta dauki jami'ai 130, maza 118 da mata 12 don gudanar da...

Gwamnatin Kano ga Alƙali Amobeda: Ba ma son ka jagoranci shari’ar zaɓen ƙanan hukumomi...

0
Gwamnatin Jihar Kano ta zargi Mai shari’a Simon Amobeda na Babbar Kotun Tarayya da nuna son zuciya a shari’ar zaben kananan hukumomi da aka...

Gov. Aliyu inaugurates Hisbah  corps,  warns against witch-hunt of innocent citizens

0
Gov. Ahmed Aliyu has inaugurated the Sokoto State Hisbah Corps, with a call on them not to which-hunt innocent citizens in the line of...

‘Yan bindiga sun yi garkuwa da hakimin kauye a jihar Kaduna da wasu 14

0
Wasu ‘yan bindiga sun kai hari tare da yin garkuwa da hakimin kauyen Ungwan Babangida, da wasu mutane 14 a karamar hukumar Kauru ta...

Atiku ya caccaki ‘yan majalisar wakilai kan kin amincewa da wa’adin shugaban kasa na...

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, a ranar Alhamis, ya caccaki majalisar wakilai kan kin amincewa da kudirin...

Sojoji sun kori  ƴan ta’addan Lakurawa daga Nijeriya – Sanata Aliero

0
Sanata mai wakiltar Kebbi ta Tsakiya, Adamu Aliero, ya bayyana cewa rundunar sojin Najeriya ta kora wata kungiyar ‘yan ta’adda da ake kira Lakurawa...

Kotun tarayya bata da hurumin sauraron ƙarar da ta shafi zaɓen ƙananan hukumomi –...

0
Kotun daukaka kara a Abuja ta soke hukuncin kotun tarayya da ke Abuja, wanda ya hana Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC)...

FUGUS Disassociates Self From The Sacked Vice Chancellor Of Nnamdi Azikiwe University

0
By Aminu Abdullahi Gusau. The Federal University, Gusau in Zamfara State, has disassociated itself from claims by the sacked Vice Chancellor of Nnamdi Azikiwe University,...