Niger State partners with Nigeria Sugar Council to Revive Nigeria Sugar Industry
In furtherance of initiatives that leverage the food security emergency declared by President Bola Ahmed's Tinubuadministration last year, Niger Foods in partnership with the...
Majalisar dokokin Najeriya ta tanadi daurin rai da rai ga masu safarar miyagun ƙwayoyi
Majalisar dokokin Najeriya ta tanadi daurin rai da rai ga masu safarar miyagun ƙwayoyi
Wannan shawarar ta biyo bayan amincewa da rahoton da majalisar dattawa...
Gwamnan Bauchi Ya Gabatar Da Sama Da Naira Biliyan 465 Kasafin Kudin 2025
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad a ranar Alhamis ya gabatar da kasafin kuɗin 2025 da yawansa ya kai Naira Biliyan 465,805,248,317.12 ga majalisar dokokin...
Majalisa ta yi watsi da ƙudirin doka na wa’adin shekara shidda ga shugaban ƙasa
Majalisar wakilai ta yi watsi da kudurin dokar da ta nemi a gabatar da wa'adin mulki na shekara shida ga shugaban kasa da gwamnonin...
Dalibai da dama sun jikkata yayin wani rikici tsakanin Makarantun Sakandare guda 2
Dalibai da dama ne su ka ji rauni bayan rikici ya barke tsakanin makarantun sakandare a Ilọrin, babban birnin Jihar Kwara.
Channels TV ta rawaito...
Sanannen Dan Kasuwar Kebbi BLB ya rasu da shekara 54
Sanannen dan Kasuwar nan dan jihar Kebbi Alhaji Balanbala Jega Dallatun Jega wanda arewacin Nijeriya ta sani da BLB ya rasu a ranar Lahadin...
Ciyamomin PDP na Jihohi 36 Sun Yanke Shawara Kan Kujerar Damagum
Muƙaddashin shugaban PDP na kasa, Umar Damagum ya jagoranci wani muhimmin taro da shugabannin jam’iyyar PDP na jihohi 36 a ranar Laraba a Abuja....
Mace za ta iya zama shugabar karamar hukuma a Zamfara—-Uwargidan Gwamnan Zamfara
Matar Gwaman jihar Zamfara Hajiya Huriya Dauda Lawal ta bayyana zimmar da take da ita na ganin a zabe na gaba mace ta zama...
Majalisar dattawan Najeriya ta tsige shugaban CCT, Danladi Umar, bisa zargin rashin ɗa’a
Majalisar dattawa ta tsige shugaban kotun da’ar ma’aikata, Danladi Umar, bisa zarginsa da aikata ba daidai ba.
An yanke wannan hukunci ne bisa ga sashe...
‘Sarakuna ba Su Tsoron Gwamnoni,’ Sai dai—-Sarkin Musulmi
Mai alfarma sarkin Musulmi, Sa'ad Mohammad Abubakar II, ya karyata masu cewa sarakunan gargajiya na tsoron gwamnonin Najeriya. Sarki Sa'ad Abubakar II ya ce...












