2027: Tinubu Zai Iya Ganin Adawar da Bai Taba Gani ba a Siyasa, Ana...
Wasu kungiyoyi da jam'iyyun adawa sun fara shirin zakulo hanyoyin tumbuke Bola Tinubu a 2027. Ana hasashen jam'iyyun da kungiyoyi za su yi wata...
Gwamnan Sakkwato ya amince da ba da Naira dubu 200 duk wata ga shugabannin...
Gwamna Ahmed Aliyu na jihar Sakkwato ya amince da baiwa ko wanne shugaban makarantar sakandare a jihar Naira dubu 200 a matsayin alawus a...
2027: Sanata Lamido ya cancanta ya yi takarar Gwamnan Sakkwato—-Hobarabul Buhari Sidi Attahiru
Daya daga cikin Jigogin jam'iyar PDP a jihar Sakkwato Honarabul Buhari Sidi Attahiru ya yi magana kan Sanata Ibrahim Lamido da yadda yake ganin...
Yadda ƴan ƙungiyar asiri su ka kashe ango a ranar aurensa a Delta
Al’ummar Kwale da ke karamar hukumar Ndokwa West ta jihar Delta sun shiga yanayi na jimami bayan tashin hankalin da ya danganci rikicin kungiyoyin...
‘Yarsanda da aka kora aiki ta yi barazanar kashe kanta da ƴaƴanta
Wata ƴansanda a Jihar Edo da aka kora , Sifeto Edith Uduma, ta yi barazanar kashe kanta da ƴaƴanta bayan da aka kore ta...
Daga fara shan sigari na kusa zama dan ƙwaya—–Obasanjo
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya yi kira ga matasan Najeriya da ɗalibai su guji amfani da kuma ta’ammali da miyagun kwayoyi, yana mai...
Sokoto Government partner with Saudi Arabia on Islamic propagation
Sokoto State Government says it is ready to partner with Saudi Arabia in the propagation of Islam.
Gov. Ahmed Aliyu gave this assurance when he...
Ƙungiyar Dattawan Arewa ta yi watsi da kudurin dokar sake fasalin haraji na Tinubu
Kungiyar Dattawan Arewa (NEF) ta yi watsi da kudurin dokar sake fasalin haraji, tare da gargadin cewa yana barazana ga hadin kan kasa. Kungiyar...
Security: 1,000 Motorcycles for Kano Police Command
To enhance policing across the 44 Local Government Areas (LGAs) of Kano State, I facilitated 1,000 motorcycles to the Kano State Police Command today.
The...
Ana Rigimar Lamido da Wamakko, Sarkin Musulmi Ya Fadi ‘Yan Siyasan da Za a...
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bayyana abin da ya kamata Sokoto ta koya daga makwabciyarta jihar Kebbi. Sarkin Musulmin ya...










