EFCC ta gano wasu kudade a cikin budu da aka boye har suka lalace
Hukumar yaƙi da hana zagonb ƙasa na tattalin arziƙi wato EFCC ta gano wasu maƙudan Kuɗaɗe ƙunshe a cikin buhu a yankin wadata dake ...
Tsakanin Kishin Kai da Kasa: Majalisar dattawan Najeriya za ta yi muhawara kan kudurorin...
......kuma daga bisani za ta iya zartas da shi a karatu na biyu.
Hakan ya fito fili ne a ranar Larabar da ta gabata lokacin...
‘Yan sanda sun fatattaki Boko Haram, sun dakile wani harin bam a Borno
Rundunar ‘yan sandan jihar Borno ta yi nasarar dakile wani hari da ‘yan Boko Haram suka kai tare da tarwatsa wani bam da aka...
Gwamnatin Najeriya ta kashe Naira biliyan 8.8 wajen gyara tare da maido da tasoshin...
Manajan Darakta kuma Babban Daraktan Kamfanin Transition na Najeriya, Suleiman Abdulaziz ne ya bayyana hakan a wajen taron kungiyar samar da wutar lantarki ta...
Yadda zazzafar muhawara ta kaure tsakanin Barau da Ndume a majalisa kan kudurin dokar...
An samu takaddama mai zafi a majalisar dattawa yayin da Sanata Ali Ndume ya yi martani ga Mataimakin Shugaban Majalisar, Barau Jibrin, kan kokarin...
Kotu ta buƙaci a cigaba da tsare Yahaya Bello a hannun EFCC ta kuma...
Mai shari’a Maryanne Anenih na babbar kotun birnin tarayya Abuja a ranar Larabar da ta gabata ya bayar da umarnin tsare tsohon gwamnan jihar...
Gidauniyar Bafarawa ta Kammala aikin rabon Abinci a kananan Hukumomin Sokoto
Daga Mukhtar A Haliru Tambuwal Sokoto.
Kwamitin "Aikin Maida Alkhairi da Alkhairi " wanda Maigirma Sadaukin Sakkwato Malam Muhammad Lawal Maidoki ke Jagoranci da...
Zargin Bata Suna: Hamdiyya Ta Fadi Abin da Faru da Ita a Sokoto bayan...
Al'ummar Najeriya suna cigaba da tofa albarkacin bakinsu kan cafke 'yar TikTok, Hamdiyya Sidi Shareef da aka yi.
Hakan ya biyo bayan wallafa wani faifan...
Jami’an ‘yan sanda 4,449 ne suka kai babban sufeton ‘yan sandan Najeriya kara Kotu
Yan sandan sun zargi rundunar sandan da babban sufetun da kin yi musu ado da sabbin mukamansu bayan da hukumar kula da ayyukan yan...
2027: Tinubu Zai Iya Ganin Adawar da Bai Taba Gani ba a Siyasa, Ana...
Wasu kungiyoyi da jam'iyyun adawa sun fara shirin zakulo hanyoyin tumbuke Bola Tinubu a 2027. Ana hasashen jam'iyyun da kungiyoyi za su yi wata...











