Gwamnatin Sokoto ta kaddamar da rabon Keke Napep da Babura 1500
Gwamnatin jihar Sokoto ta raba babura 1,000 da keke Napep guda 500 ga ƴan Achaɓa bisa farashi mai rahusa.
Gwamnatin ƙarƙashin jagorancin Gwamna Ahmed Aliyu...
Zulum na shirin sayar da man fetur ga manoma kan N600
Zulum na shirin sayar da man fetur ga manoma kan N600
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya sanar da cewa gwamnatin jihar za ta...
Hukumar tace fina-finai da Dab’i ta Kano ta dakatar da ƴar fim, Sahma
Hukumar tace fina-finai da Dab'i ta Jahar Kano ta dakatar da Sahma M Inuwa daga shiga harkar film na tsawon shekara daya, tare da...
Danyar Guba: Fita Ta 3 Da 4
page 3&4
Ji ta yi gabaki ɗaya jikinta ya yi mata nauyi, hakan ya sa ta kasa motsawa a take zazzaɓin da yake samamen ta...
‘Yan Ta’addan Lakurawa Sun Sake Sabon Ta’addanci a Kebbi
Wasu ƴan bindiga da ake zargin ƴan ta’addan Lakurawa ne sun kashe ƴan sanda biyu a jihar Kebbi. Ƴan ta'addan na Lakurawa a yayin...
Ministan Kwadago na Nijeriya ya rasa mahaifiyarsa da shekara 93
Ministan Kwadagon Nijeriya Alhaji Muhammmad Maigari Dingyadi ya yi rashin mahaifiyarsa Hajiya Hauwa'u jiya Alhamis bayan ta yi jinya tsawon lokaci.
An yi mata janaza...
Zamfara Transport 210 applicants to the Nigerian Army School of Infantry Jaji
A total of 210 successful applicants into the Nigerian Army from Zamfara state has been transported to the Nigerian Army School of Infantry, Jaji,...
ƊANYAR GUBA
NA Rukayya Ibrahim Lawal (Ummu inteesar)
Page 1 & 2
Tafe suke a babur yana faman karanta mata huɗubar tsiya, ya shiga ya fita ya lalubo...
Sokoto Government continue to support serving and retired military personnel and families
Sokoto State Government says it will continue to support serving and retired military personnel and the families of the deceased.
Governor Ahmed Aliyu Sokoto gave...
Gwamnan Adamawa ya naɗa sarakuna a sabbin masarautun da ya ƙirƙira
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya naɗa sarakuna a sabbin masarautun da ya ƙirƙiro.
DW ta rawaito wata sanarwa da mai magana da yawun...











