2025: CISLAC/ TI Nigeria, urges reforms to Address challenges in critical sectors
By Abdullahi Alhassan, Kaduna.
The Civil Society Legislative Advocacy Centre (CISLAC)/Transparency International in Nigeria expresses deep concern over the lingering socio-economic challenges that plagued the...
Yan sanda sun kama matashiya kan zargin satar waya
Rundunar 'yansandan jihar Kano ta yi holen wata matashiya mai suna Shamsiyya da ake zargi da ƙwarewa wajen satar wayoyi a unguwanni daban-daban a...
NLC call to withdraw the contentious tax reform bills
The Nigerian Labour Congress (NLC) has reiterated its call for the Federal Government to withdraw the contentious tax reform bills currently before the National...
Har yanzu ba mu fara tattauna batun Maja da PDP da NNPP ba -Obi
Gabanin zaɓen 2027, ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party (LP) a 2023, Peter Obi, ya ce har yanzu babu wata yarjejeniya ta...
Kebbi Expends N79 Billion on Major Projects in 2024 – Works Commissioner
The administration of Comrade Dr. Nasir Idris, Kauran Gwandu, has prioritized the execution of capital projects to ensure the rapid growth and transformation of...
Sanatan Kaduna ya tsallake Rijiya da baya
Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kaduna, Muhammad Rabiu, ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan zargin yunkurin kashe Sanata Usman Lawal (PDP Kaduna-Central).
Umurnin...
Kamfanin NNPC ta gayyaci Obasanjo domin ziyartar matatar mai ta Fatakwal
NNPCL ta gayyaci Obasanjo domin ziyartar matatar mai ta Fatakwal
Kamfanin Mai na Ƙasa (NNPCL) ya gayyaci tsohon Shugaban Ƙasa Olusegun Obasanjo domin ya ziyarci...
Gwamnatin Kano ta yi watsi da ƙudirorin dokar haraji
Gwamnatin jihar Kano ta yi watsi da ƙudirorin dokar haraji da ake ta cece-kuce s kan shi tsawon watanni a Nijeriya.
Gwamnatin, ta bakin mataimakin...
Sojoji Sun Yi Kofar Rago ga Bello Turji, Ana Kokarin Cafke Shi
Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ya sha alwashin kama babban dan ta'adda, Bello Turji, da ya shahara da ta'addanci a Sokoto, Zamfara,...
Kasafin kuɗin 2025: Gwamnatin Tarayya za ta kashe Naira biliyan 60 wajen ciyar da...
Gwamnatin Tarayya ta ce ta ware Naira biliyan 60 a kasafin kuɗin 2025 don shirin ciyar da ɗalibai na makarantun firamare, wanda zai kasance...












