Daga Bàbangida Bisallah, Minna.  An nemi gwamnati da tà rikà taimakawa kungiyoyin da ke daukar dawainiyar horar da mata da matasa sana'o'in hannu, hakan zai...
Tsahon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya ce wasu gwamnoni a Arewa ba su ji dadin yadda ya gina makarantun Allo ba wato tsangayoyi...
Daga Babangida Bisallah, Minna. Gwamnan Neja, Abubakar Sani Bello yayi kiran da a qara albashin jami'an tsaro, masu aiki da wadanda suka yi ritaya. Gwamnan yayi...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Daga Habu Rabeel, Gombe. A kokarin ta na kwato wa mata yanci a arewa maso gabas...
Daga Aminu Abudullahi Gusau. Gwamnatin Jihar Zamfara ta hana jami’an ma’aikatu da hukumomin  ta bada bayanai dangane da manufofi da shirye-shiryen gwamnati ga manema labarai.  Kwamishinan...
Tambuwal Ba Ya Tallata Kansa---Gwamnan Jihar Delta Okowa Gwamnan jihar Delta Ifanyi Okowa ya nuna kaduwarsa yanda ya ga Gwamnan Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal  na...
Shugaban Majalisar Dattawa Yayi Jajen Mutuwar Sanata Joseph Wayas  Daga Babangida Bisallah Shugaban majalisa dattawa, Ahmad Lawan ya aike da sakon jajen sa ga iyalan tsohon...
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || ).push({}); Mutanen Kananan hukumomin Tambuwal da Kebbe sun yabawa wakilcin dan majalisar tarayya Honarabul Bala Kokani...
 The National Space Research Development Agency (NASRDA) has conferred its most prestigious highiest merit award ' Space Ambassador ' on Kebbi State Governor, Senator...
Gwamnatin Jihar Kaduna ta kori malamai 233 sakamakon amfani da shaidar karatu ta bogi a lokacin ɗaukar aiki da jihar ta yi. Shugaban Hukumar Ilimin...