Kungiyar Dalibban Najeriya da hadin gwiwar Kungiyar Matasan Arewa a yau sunyi wani gangami domin karrama Malam Ibrahim Rilwan Mohammed Shugaban Gidauniyar IRM dake...
NANS Deputy Senate President, Jibril Aminu, presenting ''An Icon Humanitarian Service' award on Ibrahim Ridwan
The National Association of Nigerian Students (NANS), in collaboration with...
Kwamishinan shari'a na jihar Sakkwato Muhammad Nasiru Binji ya ce Sarkin musulmi ba ya da hurumin da zai nada hakimai da uwayen kasa ba...
Hukumomin lardin Sindh na Pakistan sun haramta wa malaman addinin Musulunci fiye da 140 yin wa'azi har na tsawo wata biyu.
Hukumomin sun ce sun...
Mai martaba sarkin musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar ya ayyana ranar Lahadi ta zama 1 ga watan Muharram na sabuwar shekarar musulunci ta 1446 bayan...
Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar ya samu gagarumar tarba a lokacin da ya dawo gida bayan tafiyar da ya yi a wajen jiha.
Mutane sun...
Kwamishinan lamurran kananan hukumomi da sarakuna Alhaji Ibraahim Adare ya ba da tabbacin in dokar da ke gaban majalisar dokokin jiha ta samu amincewa...
Sarkin Musulmi Alhaji Sa'ad Abubakar ya umarci al'umma da su soma duban watan Muharram na sabuwar shekarar musulunci ta 1446 daga gobe Jumu'a 5...
Ministan aiyukka David Umahi ya ƙaddamar da wani ɓangaren soma hanya mai tsawon kilomita 258, Sokoto 120 daga cikin kilomita 1000 na hanyar Sokoto...
Karamin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, ya bayyana wadanda ke shirin kayar da shugaban kasa Bola Tinubu a 2027 a matsayin ’yan siyasa marasa kishin...










