Kawo yanzu Mun cimma Nasarar Kawo Karshen ta'addanci a jihar Katsina da kaso saba'in 70 ~Gwamna Radda Gwamna Dikko Radda na jihar Katsina ya ce...
Kwamitin malaman addinin musulunci na Najeriya ya goyi bayan auren marayu 100 da kakakin majalisar dokokin jihar Neja ya ƙuduri aniyar ɗaukar nauyi. Cikin wata...
Tsohon mataimakin shugaban kasar Nijeriya Alhaji Atiku Abubakar ya ce magoya bayan jam'iyar PDP ne za su yanke shawarar makomarsu kan babban zaɓen 2027...
  Gwamnonin yankin Arewa maso Yamma na Nijeriya sun yi taro tare da tawagar Majalisar Xinkin Duniya, qarqashin jagorancin mai kula da harkokin jin qai,...
Uju Kennedy-Ohanenye, ministar harkokin mata, ta gargadi mata da kada su siyar da ko kuma sauya injunan cirar kudi, POS, dubu 37,000 na kyauta...
Page 17       Tana shiga ɗakin cikin masifar ta aje kaskon hayaƙinta ta fara cuku-cukun cire kayan fulanin da ta saka ne idanta ya kai kan...
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya yi martani ga gwamnatin Bola Tinubu kan karkatar da kuɗaɗen ƴan fansho. Gwamnatin ta bayyana kudurin amfani da...
Majalisar zartarwa ta ƙasa ta amince da bada kwangilar ginin sabon titi da zai kewaye arewacin Kano (Northern bye pass).  Akwai kuma ƙarin wasu ayyukan...
Majalisar dokokin jihar Sakkwato ta gayyaci kwamishiniyar lafiya ta jiha Hajiya Asabe Balarabe da  ta bayyana gaban kwamiti a ranar Talata bayan ta bijirewa...
  Mummunan fada ya kaure tsakanin dakarun sojoji da kuma 'yan bindiga a jihar Katsina. Lamarin ya yi sanadin mutuwar sojoji biyar da raunata 11...