Kotun Shari'a dake zama a kofar Kudu a jihar Kano ta ɗaure wani bakanike mai suna Yanusa Adamu tsawon wata shidda a gidan gyaran...
  Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa'ad Abubakar ya bayyana shirinsa da burinsa na karɓar kowacce doka da gwamnatin jihar Sokoto za ta gindaya.  Jagoran Musulmin Najeriya,...
Tsohon babban hafsan sojin ruwa a Najeriya, Rear Admiral Alison ya kai ƙara gaban kotu domin hana tsohuwar mai ɗakinsa Diezani Alison Madueke yin...
Ma'aikatar lafiya ta jihar Sakkwato ta ce ba wani rahoto da bayyana annobar cutar Kwalara ta ɓulla a jiha. Babban sakatare a ma'aikatar Alhaji Abubakar...
Batun za a tsige Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar ya fara ne tun a siyasar 2019 a lokacin tsohon gwamna Aminu Waziri Tambuwal yake...
Ƙungiyar fulani ta Miyati Allah ta ƙasa sun nuna rashin amincewarsu kan zargin da ake yi cewa gwamnatin Sokoto na yunkurin cin zarafin Sarkin...
Gwamnatin tarayya ta karbi ƴan Najeriya kimanin 103 da aka koro daga kasar Turkiyya bisa wasu dalilai da suka shafi bakin haure da suka...
jihar bayan da gwaman jihar Abba Kabir ya sauke sarakunan jihar tare da naɗa Muhammadu Sanusi II a matsayin sabon sarkin Kanon, bayan gyaran...
Masana harkar lafiya sun bayyana cewar koshin lafiyar koda na daga cikin sirrukan dadewa a duniya ba tare da gajiyawar jiki ba,  Masana harkar lafiya...
Wasu ƴan bindiga sun shiga garin Kahutu da ke ƙaramar hukumar Ɗanja a jihar Katsina, sun yi garkuwa da mahifiyar Dauda Kahutu Rarara.  Rahotannin da...