Home Siyasa Gwamnan Bauchi Ya Aminta Da Baiwa Atiku Wurin Gudanar Da Gangaminsa

Gwamnan Bauchi Ya Aminta Da Baiwa Atiku Wurin Gudanar Da Gangaminsa

9
0

Gwamnan Bauchi Ya Amince Atiku Ya Yi Gangamin ADC A Filin Wasa, Yayin Da Jam’iyyar Ta Sanar Da Jadawalin Gangaminta A Yobe Da Kaduna

Jam’iyyar ADC ta sanar da cigaba da gangamin yaƙin neman zaɓenta, inda za’a gudanar da gangamin a jihar Bauchi a ranar 14 ga Nuwamba, Yobe a ranar 15 ga Nuwamba, sannan Kaduna a ranar 17 ga Nuwamba, 2026.

Bayanin ya karade kafofin sada zumunta na zamani kuma gwamnatin Bauchi ba ta karya zancen ba, abin da wasu ke kallon sahihancinsa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here